Slm malan Dan Allah menene fassarar mafarkin budurwa ne nayi soyayya da ita sanan anrabida ita amma daga baya nayi mafarkin ta tana kallo na se akace na kawo dubu arba in sedai bansan kudin na menene bane sanan nagan ni a ka aba Ina addu, a Ina kuka dan Allah Ina san fassarar wannan mafarkin malan

Masha Allah
Aslm