Yanke hukunci a Shari'ar Abba da Gawuna, halin da Kano ke ciki a halin yanzu

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 21 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 56

  • @maryamaminu8135
    @maryamaminu8135 Рік тому +2

    Kayi maganar adalci mln kaikanka kasan gawuna baici zabe ba, kaimusu wa'azin yadda da kaddara

  • @MuhmoudDamau
    @MuhmoudDamau Рік тому +4

    Wlh wawan ya kamata aci ubansa yacika karya da sherri😮

  • @abbasani251
    @abbasani251 Рік тому +1

    Mlm kai dai ba karamin munafuki bane wallahi,
    Bakason fadin gaskiya kuma ilimin ka irin na bal'amu Dan bahura ne, kuma indai baka tuba da wannan halin ba mako marsa irinta zaka shiga,
    Allah wadaran malamai irinka
    Dan son zuciya kawai marar tsoran Allah

  • @AishatuAhmadu-w8e
    @AishatuAhmadu-w8e Рік тому +1

    Gaskiya ne malam. Allah ka sa mu gane ka shiryar da mu ya Rahman

  • @AminuMujittafa-sx3nj
    @AminuMujittafa-sx3nj Рік тому

    Allah yataimakeka malam Kuma Allah yakareka.

  • @musamahdi335
    @musamahdi335 Рік тому

    Allah ya Kara lfy mlm ❤❤❤

  • @ibrahimwari3978
    @ibrahimwari3978 Рік тому +1

    Haka ne mallam, Allah ya saka da Alkhairi

  • @AbdulrashidNasuru-zw6ys
    @AbdulrashidNasuru-zw6ys Рік тому +2

    Allah ya Kara maka lapiya.

  • @mansuryahaya6271
    @mansuryahaya6271 Рік тому

    Allah ya sakama da alkhairi malam Allah ya kawumana sauki

  • @NajibMusayahaya
    @NajibMusayahaya Рік тому

    Amen ya hayyu ya qayyum, mlm Allah yasaka da alheri

  • @abdoultankson9476
    @abdoultankson9476 Рік тому +3

    Lawan wly wly wly wly zama da Arne yafi zama dakai

  • @alihamidine1023
    @alihamidine1023 Рік тому +1

    Fatana Allah ya kawu muna dauki 😢😢😢

  • @abuammarbare8841
    @abuammarbare8841 Рік тому

    جزى الله الشيخ خير الجزاء، بارك الله فيك وفي أهلك

  • @kalyboi5750
    @kalyboi5750 Рік тому +3

    Kaji tsoron Allah wlh

  • @abdulhadimaman5165
    @abdulhadimaman5165 Рік тому +1

    Malam gayamusu gaskiya Alla yabiya

  • @hassanusmandawanau
    @hassanusmandawanau Рік тому

    Allah ya kare mu daga sharrin mai sharri allah yasakawa malam da alkairee

  • @hauwagashash3665
    @hauwagashash3665 Рік тому

    Allah ubangiji ya biya ka da mafificin alkhairi Allah ya jiqan mahaifa da magabata Amin.

  • @NaziruYaumusa-el6gv
    @NaziruYaumusa-el6gv Рік тому

    Shege mmunafiki makarcin banza

  • @ibrahimbabangida2574
    @ibrahimbabangida2574 Рік тому +2

    Malam Allah ya saka da Alkhairi... لا يدرون وهم لا يدرون أنهم لا يدرون وهم غارقون فى بحور الجهل

  • @saiduahuwa6839
    @saiduahuwa6839 Рік тому +1

    Kaji shege

  • @Rabbaniy1
    @Rabbaniy1 Рік тому +4

    Naga wasu suna ta rashin kunya a comments. Malam yana nuna muku ku zauna lafiya amma kuna kunqi. Shi wanda zaku sara din shi bai da hannun saran ku ne, ko shi kadai yake da iyaye da yan uwa. To idan kuka zauna lafiya ba kwa kaunar Allah

    • @KhalidIsmil-fl2sk
      @KhalidIsmil-fl2sk Рік тому

      Ba maganar rashin kunya, baya adalci acikin kalamansa duk abubuwan da su Abdullah abas da ire irensu ya manta meyasa beyi mgn ba se awannan gomnatin yakamata yagyara halinsa na San xuciya

  • @aminusagir_0343
    @aminusagir_0343 Рік тому +2

    Allah saka da Alkhairi

  • @bashirshehu3167
    @bashirshehu3167 Рік тому +1

    Jazakallah khair Malam. Allah ya kare mana kai

  • @muhammadharuna6374
    @muhammadharuna6374 Рік тому

    اللهم احفظ إمام لون وأهله

  • @bellosulaimanabdullahi8345
    @bellosulaimanabdullahi8345 Рік тому

    Kukan kurciya jawabi ne,mai hankali ke ganewa..ya kamata mutane musan darajar kanmu,wlh yan siyasar nan ba abinda ke gabansu sai bukatunsu da manufofinsu..

  • @JunaiduAbubakar-g2q
    @JunaiduAbubakar-g2q Рік тому

    Alh yasaka da alkairi

  • @UsmanShafiu-f8k
    @UsmanShafiu-f8k Рік тому

    Kaji stron Allah

  • @ibrahimsaleh4202
    @ibrahimsaleh4202 Рік тому +1

    Ni nayi zaton zaka fi jan hankalin kotu tayi abinda ya dace

  • @ibrahimyusufyawale2180
    @ibrahimyusufyawale2180 Рік тому +2

    Har Malam ya gama bayaninsa bai magana akan ayi Adalci akan shari’a ba, kuma bai magana akan huluncin rashin Adalci ba

  • @abdoultankson9476
    @abdoultankson9476 Рік тому +2

    Lawan Kai dan iskane wly bakaji tsoron Kai munafukine wly kadaina siyassa a masallaci

  • @mukhtarisa9571
    @mukhtarisa9571 Рік тому

    Jzkl Khairan

  • @abuammarbare8841
    @abuammarbare8841 Рік тому

    تتميز ولاية كانوا في نيجيريا خاصة بعلماء شاطرين

  • @yusufabdullahiyakubu5325
    @yusufabdullahiyakubu5325 Рік тому

    Ka runga magana ta adalchi malam me yasa ba kayi magana akan ayi adalchi ba?

  • @moh.dumarankuman7475
    @moh.dumarankuman7475 Рік тому +3

    Kuce ayi gaskiya mana

  • @abuahmadalkanawi3598
    @abuahmadalkanawi3598 Рік тому +1

    Kanata doguwar nasiha Allah yasakamaka da alkhairi
    Amma yakamata ja hankalin masu neman tada fitinar mana kodan su masoyanka ne?

    • @ibrahimbabangida2574
      @ibrahimbabangida2574 Рік тому

      Dadi na daku jahilci da rashin fahimta... Malam jawabi yake akan abinda zai amfane mu gaba Daya... Yanzu idan tsautsayi yasa akashe ka a rigimar.. wlh ka mutu asararre
      Ka rubuta ka ajiye

  • @ABDUSSAMADAHMAD-o2x
    @ABDUSSAMADAHMAD-o2x Рік тому +2

    Ko ubankane wlh munbayada rayuwarmu akan zaben abba

    • @ibrahimbabangida2574
      @ibrahimbabangida2574 Рік тому

      Kaje ka mutu mushe matsiyaci mala'iku su dannaka a wutar jahannama asararre... Sai ka gaya musu Abba kaje karewa aka kashe ka..

    • @habibalkali7873
      @habibalkali7873 Рік тому

      To ko zaka mutu mushe

  • @Ibrahimusman2469
    @Ibrahimusman2469 Рік тому +1

    To dan naira tafi Allah

    • @JamiluIbrahim-th8mg
      @JamiluIbrahim-th8mg Рік тому

      I shi Daman Dan APC be zafin kayi ne,

    • @aminusagir_0343
      @aminusagir_0343 Рік тому

      Toh ma sharran chi Allah zai bi masa haqqi sa na kazafi da kayi masa shasha kawai ku babu dama malami yayi magana sai kun masa raddi banza sakarai kawai

    • @Akendekende-cc8xi
      @Akendekende-cc8xi Рік тому

      him subahanallah ya yan uwana mutsaya lura mukawada harkan siyasa wallahi gsky yakefada yan siyasarmu ayanzu zamuturamusu motarsu idantatashi sai suzubamuna kasa a fuska yan,yan su sunakasashenwaje sunajindadi mukuma munaciki wahala kaikataba gani yaransu alokacin kampe bazakataba ganinsuba yajima,a mutsaya muyidogon tinani Allah yabamu zaman lfy amin

  • @muhammadabbaaliyu2793
    @muhammadabbaaliyu2793 Рік тому +1

    ❤❤❤

  • @fatimaaliyumainamaina3857
    @fatimaaliyumainamaina3857 Рік тому +1

    Ameeen ya rabb

  • @ABDUSSAMADAHMAD-o2x
    @ABDUSSAMADAHMAD-o2x Рік тому +2

    Shege munafiki me na nannan hanci

    • @husainyausup5103
      @husainyausup5103 Рік тому

      Zakai wa Allah bayani wlh

    • @abuammarbare8841
      @abuammarbare8841 Рік тому

      ​@@husainyausup5103(واتقوا يوما ترجعون فيه إلى الله، ثم توفى كل نفس ماكسبت وهم لايظلمون)

  • @NaziruYaumusa-el6gv
    @NaziruYaumusa-el6gv Рік тому

    Shege munafikin banza makaryaci banza na bayar cewa mutane zuji tsoran allah ashe sai zuchiyarka zaka fada

  • @mukhtarisa9571
    @mukhtarisa9571 Рік тому

    Haqqun

  • @Kolo86
    @Kolo86 Рік тому +1

    Yan Muslim Muslim ticket ne. Sun ja kaya