- 908
- 10 617
Zauren Kabiru Muhammad Bagudo
Приєднався 8 бер 2022
Domin yada karantarwa da tunatarwa ta addinin musulunci
Falalolin al-Qur'ani da karanta shi da kuma haddace shi
Falalolin al-Qur'ani da karanta shi da kuma haddace shi
Переглядів: 22
Відео
Yadda matan Hausa, Fulani ke zama a gidajen aurensu kaca kaca babu kwalliya da gyara
Переглядів 2014 годин тому
Yadda matan Hausa, Fulani ke zama a gidajen aurensu kaca kaca babu kwalliya da gyara
Umurni da kiyaye Sunnar Annabi (Sallallahu alaihi Wasallam)
Переглядів 614 годин тому
Umurni da kiyaye Sunnar Annabi (Sallallahu alaihi Wasallam)
kai ziyara wajen ɗiyanku na aure don ganin halin da suke ciki kamar yadda Annabi Ibrahim yake yi
Переглядів 8416 годин тому
kai ziyara wajen ɗiyanku na aure don ganin halin da suke ciki kamar yadda Annabi Ibrahim yake yi
Ladubban cin abinci da shan abin sha guda (23)
Переглядів 4816 годин тому
Ladubban cin abinci da shan abin sha guda (23)
Yanda ake korar ƴan Bid'ah da wanda suka kafirta a tafkin alkausar a ranar al-Qiyamah
Переглядів 2816 годин тому
Yanda ake korar ƴan Bid'ah da wanda suka kafirta a tafkin alkausar a ranar al-Qiyamah
Yarda da tabbatarwa da cewa kalmomin Allah sune mafi cikar kalmomi da kuma adalci wajen hukunci
Переглядів 2816 годин тому
Yarda da tabbatarwa da cewa kalmomin Allah sune mafi cikar kalmomi da kuma adalci wajen hukunci
Kungiyoyi na ɓata masu cewa al-Qur'ani halittar Allah ce ba siffar shi ba
Переглядів 3616 годин тому
Kungiyoyi na ɓata masu cewa al-Qur'ani halittar Allah ce ba siffar shi ba
Abunda ke hanama mutum samun ni'imar kabari
Переглядів 10516 годин тому
Abunda ke hanama mutum samun ni'imar kabari
Hukuncin sahu da yadda ake daidaita sahu a shari'ah
Переглядів 7119 годин тому
Hukuncin sahu da yadda ake daidaita sahu a shari'ah
Misalai na Bidi'o'i a wajen ayyukan Ibadah
Переглядів 39Місяць тому
Misalai na Bidi'o'i a wajen ayyukan Ibadah
Bambancin mai saɓon Allah da Ɗan Bid'ah
Переглядів 32Місяць тому
Bambancin mai saɓon Allah da Ɗan Bid'ah
Hanya mafi sauri wajen yaɗuwar Bid'ah ita ce koyi da kafirai ido rufe
Переглядів 322 місяці тому
Hanya mafi sauri wajen yaɗuwar Bid'ah ita ce koyi da kafirai ido rufe
Hukuncin sanya tufafi da ya wuce idon sahu
Переглядів 262 місяці тому
Hukuncin sanya tufafi da ya wuce idon sahu
Al'aurar da idan ba'a rufe ta ba Sallah ba ta inganta ga maza da mata
Переглядів 203 місяці тому
Al'aurar da idan ba'a rufe ta ba Sallah ba ta inganta ga maza da mata
Abinda aka umurce mu muyi lokacin da muka haɗu da azzaluman shuwagabanni
Переглядів 373 місяці тому
Abinda aka umurce mu muyi lokacin da muka haɗu da azzaluman shuwagabanni
Addu'ar fita daga gida da kuma falalarta
Переглядів 244 місяці тому
Addu'ar fita daga gida da kuma falalarta
Falalar Sallar jam'i da taƙawa ƙasa zuwa Masallaci da kuma sharuɗɗan Limanci
Переглядів 315 місяців тому
Falalar Sallar jam'i da taƙawa ƙasa zuwa Masallaci da kuma sharuɗɗan Limanci
Yadda zaka ribaci goman farko na watan Zhul Hijjah
Переглядів 125 місяців тому
Yadda zaka ribaci goman farko na watan Zhul Hijjah
Gargaɗin Sahabbai (Radiyallahu anhum) akan Bid'ah
Переглядів 205 місяців тому
Gargaɗin Sahabbai (Radiyallahu anhum) akan Bid'ah
Gargaɗi akan Bid'ah da kuma illolinta
Переглядів 215 місяців тому
Gargaɗi akan Bid'ah da kuma illolinta
Maganganun magabata da kuma ijma'in Malamai akan haramcin kiɗa da waƙa
Переглядів 35 місяців тому
Maganganun magabata da kuma ijma'in Malamai akan haramcin kiɗa da waƙa
Машаллох
Allah, yadda nakeson bawan Allah nan, dakuma yadda nadamuda yadda ya damu da Al'amarin mace musulma, Allah kashiga lamarina, Allah kabiyamini buqatuna na Alkhayri duniya da lahira❤.
Allah yasaka da Alkhayri
SALALLAHU ALAIIHI Wasalama
Allah yasaka da Alkhayri
Haryanzu dai aqara yin gyara akan muryar video din dan Allah
Allah yasaka da Alkhayri
Masha Allahu Wallahi sautin ya gyaru. Allah ya qara taimakawa
Allah yasaka da alkhayri
Amin. Kuma Allah yasa mudace mucika da Imani
Wa alaikas salaam ya halatta mace tayi al-Qunut a gida ita kadai ga Qasar Palestine amman bai halatta tayi al-Qunut akan wani lamari babba da ya shafeta sai dai tayi addu'a. Allah yasa mudace
Assalamu Alaikum malam mace na iya yin sallah qunuti ita kadai akan wani babban lamari da ya shafeta tareda addu'a ga kasar falastien? Jazakhallahu khairan
Ammadai videos din sound dinshi baida quality, Dan Allah agyara
❤ Allah yasaka da alkhayri
جزاكم الله خيرا
❤❤❤❤
aluien sabe q dice
Allah subhanahu wata'ala yasaka da alkhayri
Allahu Akbar ♥️
Allah ya saka da alkhairi
Ba,a gane maganar sosai
Muryarce ta yi kasa amman ana ji
Allahu Akbar, JazakallAhu khayran sheikh
Allahu Akbar, Dan Allah ataimakamin da videon da Malam ke bayanin yadda wasu keyin karatun fatiha (ghairul mangalubi) ataimakamin nagode sosai.
JazakallAhu khayran sheikh.
Allah subhanahu wata'ala yasaka da alkhayri Malam ماشا الله
Assalamualaikum warahmatullAh don Allah ina ake gabatar da wannan karatun littafin?
Arkilla Federal Lowcost, Sokoto
JazakallAhu khayran