- 224
- 16 358
ENGR DANJUMAKY TV
Nigeria
Приєднався 29 січ 2024
"ENGR DANJUMAKY TV"
اَلسَلامُ عَلَيْكُم وَرَحْمَةُ اَللهِ وَبَرَكاتُهُ
"𝐄𝐍𝐆𝐑 𝐃𝐀𝐍𝐉𝐔𝐌𝐀𝐊𝐘 𝐓𝐕"
Ya 'yan uwa da abokan arziki maza da mata
Da sunan Allah mai rahama mai jinkai
Kamar yadda kuka sani sunan wannan Tasha ( chanel) " 𝐄𝐧𝐠𝐫 𝐃𝐚𝐧𝐣𝐮𝐦𝐚𝐤𝐲 𝐭𝐯"
A wannan tashar da yaddar Allah zan rinka kawo maku BIDIYOYI ne CIKIN harshen hausa na ilmantarwa nishadantarwa dai dai gwargwadon fahimtar ta in sha Allah ga kadan DAGA cikinsu kamar HAKA
1-koyar da gyaran WAYA
2-koyar da flashin
3-koyar da cire security da hannu ba TARE DA computer ba
4-koyar da vedio editing
5-Yadda ZAMU warfare matsalolin wayoyimmu
In sha Allah d.s
Don Allah abin DA nake bukata a gareku KU taimaka KU yomin Subscribe domin samun kwarin gwaiwar yi maku BIDIYOYI AKAN LOKACi
karku manta da sunan (tashar "𝐄𝐍𝐆𝐍 𝐃𝐀𝐍𝐉𝐔𝐌𝐀𝐊𝐘 𝐓𝐕"
𝐍𝐀 𝐆𝐎𝐃𝐄

Yadda Ake Cire Security "OPPO A37" Ba tare da Computer ba Cikin Sauki

Переглядів: 15
Відео
Yadda Ake Bude Telegram Account Cikin Sauki/ How to open Telegram Account
Переглядів 229 годин тому
Yadda Ake Bude Telegram Account Cikin Sauki/ How to open Telegram Account
Yadda Zaka Hana Kowa Ganinka idan Kana Online a Facebook Dinka Cikin sauki
Переглядів 1612 годин тому
Yadda Zaka Hana Kowa Ganinka idan Kana Online a Facebook Dinka Cikin sauki
Yadda Ake Cire Security Tecno POP 7, Model: BF6" Ba tare da Computer ba
Переглядів 1814 годин тому
Yadda Ake Cire Security Tecno POP 7, Model: BF6" Ba tare da Computer ba
Yadda Ake Cire Security Na HUAWEI "CAM-L21" HUAWEI Y611, Ba Tare Da Computer ba.
Переглядів 2319 годин тому
Yadda Ake Cire Security Na HUAWEI "CAM-L21" HUAWEI Y611, Ba Tare Da Computer ba.
Yadda Zaka Hana Kowa Ganinka Idan Kana Online A Facebook Dinka
Переглядів 2921 годину тому
Yadda Zaka Hana Kowa Ganinka Idan Kana Online A Facebook Dinka
Yadda ake Boye FoLLOWERS da FOLLOWING a Facebook cikin sauki
Переглядів 3121 годину тому
Yadda ake Boye FoLLOWERS da FOLLOWING a Facebook cikin sauki
Yadda Ake SANYAWA Ko Wanne Application Na Wayar Andriod Security kwado don kara tsaro
Переглядів 40День тому
Yadda Zaka SANYAWA Wayarka ta Andriod Security kwado don kara bawa Wayarka tsaro da kariya cikin sauki
Yadda Zaka Bude Facebook Da Kanka, Batare da kaba wani Wayarka don ya Bude Maka ba
Переглядів 27День тому
Yadda Zaka Bude Facebook Da Kanka, Batare da kaba wani Wayarka don ya Bude Maka ba
Yadda Ake Seta Keyboard Ayi Amfani da ko wanne yare ba tare da kayi Download wani application ba
Переглядів 39День тому
Yadda Ake Seta Keyboard Ayi Amfani da ko wanne yare ba tare da kayi Download wani application ba
Yadda Ake Cire ko Delete Na Ko Wanne irin Group da Bakaso a Cikin Facebook Cikin Sauki
Переглядів 20День тому
Yadda Ake Cire ko Delete Na Ko Wanne irin Group da Bakaso a Cikin Facebook Cikin Sauki
Yadda Ake Cire Ko Wacce irin Waya Daga Private Number Ko No Number Cikin Sauki
Переглядів 4014 днів тому
Yadda Ake Cire Ko Wacce irin Waya Daga Private Number Ko No Number Cikin Sauki
Yadda Zaka Cire Kayi Delete ko wanne irin Group ko Chatting da Bakaso a WhatsApp dinka
Переглядів 3514 днів тому
Yadda Zaka Cire Kayi Delete ko wanne irin Group ko Chatting da Bakaso a WhatsApp dinka
Yadda Akewa itel, Model:itel S13" Hard Resete, Bypass Cikin Sauki
Переглядів 1814 днів тому
Yadda Akewa itel, Model:itel S13" Hard Resete, Bypass Cikin Sauki
Yadda Ake Cire Google Account, FRP BYPASS' itel:S13" Cikin Sauki
Переглядів 6214 днів тому
Yadda Ake Cire Google Account, FRP BYPASS' itel:S13" Cikin Sauki
Yadda Zaka Gano Masu bibiyarka a Facebook da yadda zaka Cire su
Переглядів 2514 днів тому
Yadda Zaka Gano Masu bibiyarka a Facebook da yadda zaka Cire su
Yadda Ake Gyara Telegram Banned/ Sorry This Phone Numbar is Banned
Переглядів 4021 день тому
Yadda Ake Gyara Telegram Banned/ Sorry This Phone Numbar is Banned
TikTok/ Na Biyan Kowa Kudi, Amma Ba Kowane Yasan Suna Biya ba.
Переглядів 2721 день тому
TikTok/ Na Biyan Kowa Kudi, Amma Ba Kowane Yasan Suna Biya ba.
Yadda Ake Gyara Telegram da Akayi Banned/ Sorry This Phone Numbar is Banned. Cikin Sauki
Переглядів 3321 день тому
Yadda Ake Gyara Telegram da Akayi Banned/ Sorry This Phone Numbar is Banned. Cikin Sauki
Yadda Ake Cire wayar Andriod Daga DODO Idan ka shigar da ita ko wani ya shigar maka da ita
Переглядів 2921 день тому
Yadda Ake Cire wayar Andriod Daga DODO Idan ka shigar da ita ko wani ya shigar maka da ita
Yadda Ake Gyara Matsalar WhatsAppl You Need The Officail WhatsApp to Use This Account.
Переглядів 10028 днів тому
Yadda Ake Gyara Matsalar WhatsAppl You Need The Officail WhatsApp to Use This Account.
Yadda Ake Seta Automatic Download a WhatsApp Cikin Sauki
Переглядів 2428 днів тому
Yadda Ake Seta Automatic Download a WhatsApp Cikin Sauki
Yadda Zaka Nemo Numbar daga buda Gmail Account da ita Idan ka Manta ta Cikin Sauki
Переглядів 55Місяць тому
Yadda Zaka Nemo Numbar daga buda Gmail Account da ita Idan ka Manta ta Cikin Sauki
Yadda Zaka Hana Kira Shigowa Wayarka Idan Wani Ya Kira ka, Alhalin Wayarka Tana Kunne
Переглядів 44Місяць тому
Yadda Zaka Hana Kira Shigowa Wayarka Idan Wani Ya Kira ka, Alhalin Wayarka Tana Kunne
Yadda Zaka Nemo Chatting da kayi da wani a WhatsApp Koda yafi Shekara dayi cikin Sauki
Переглядів 155Місяць тому
Yadda Zaka Nemo Chatting da kayi da wani a WhatsApp Koda yafi Shekara dayi cikin Sauki
Yadda Zaka Karanta Sako Idan Mutum ya Turo Maka A WhatsApp batare daya gane ba
Переглядів 35Місяць тому
Yadda Zaka Karanta Sako Idan Mutum ya Turo Maka A WhatsApp batare daya gane ba
Yadda Zaka Hana Kowa Yayi maka Kira Da Wayarka ba Tare Da Amince Warka ba.
Переглядів 100Місяць тому
Yadda Zaka Hana Kowa Yayi maka Kira Da Wayarka ba Tare Da Amince Warka ba.
Yadda Ake Cire Security Tecno Pop 5, Model: BD2D" Ba Tare Da Computer ba
Переглядів 46Місяць тому
Yadda Ake Cire Security Tecno Pop 5, Model: BD2D" Ba Tare Da Computer ba
Yadda Akewa Infinix Hot 5, Model:X559c" Hard Reset Bypass' Cikin Sauki.
Переглядів 61Місяць тому
Yadda Akewa Infinix Hot 5, Model:X559c" Hard Reset Bypass' Cikin Sauki.
Yadda Ake Cire Security a Infinix Hot 5, Model:X559C" Ba Tare da Computer ba
Переглядів 32Місяць тому
Yadda Ake Cire Security a Infinix Hot 5, Model:X559C" Ba Tare da Computer ba
Muna godiya oga
Yayi oga Allah ya saka da alkairi
Mun gode kwarai kam
Godiya muke engr
Masha Allah
Muna godiya
Mun gode
Muna godiya kwarai kam
Muna godiya
Muna godiya
Thank you
Yayi kyau
Thank
Allah y isah
Mungode OGA
Muna godiya
Barkk de 🎉❤❤❤❤
Barkammu dai
Don Allah ENGR ta Yaya ake upload bidiyo a Facebook real
Hhhhhh
Allah yakawomana karshen azaliman yan siyasar nigeria
Saboda nagwada yaddakace yakiyi
Slm naturama sako tawhatsApp
Layiyanana. Yanzuhakayana cikin. Wata
Zaki iya dawo da Gmail ɗinki matukar kina da layin da kika bude Gmail din dashi. Ki bincika cikin bidiyoyina zakiga yadda zaki dawo da shi in sha Allah
Slm do Allah wayataakadauke nayinayi Gmail dinyadawo yakidawowa
@@Aishaabubakar-u8t وَعَلَيْكُم السَّلَام وَرَحْمَةُ اَللهِ وَبَرَكاتُهُ Kinyi welcome Back na layin naki to Ki duba cikin bidiyoyina zakiga yadda zaki dawo da Email ko Gmail ɗinki cikin sauki Idan kuma bai dawo ba, to me yake nuna miki yayin da kike budewa?
Aslm❤da.allah.inasoayiminibidiyo.watadamuwatakedamuwayara.abokinazarutamastalar❤ gasunamastalana❤yourdevicelsLocked
Yayi mata wafin idan ya iya, idan kuma bata dena ba ya kai ayi mata file zata dena in sha Allah
idan mutin yanadashi zeiya budewani Gmail account din?
Kwarai kuwa, Zaka iya Bude Gmail ko sama da biyar ne, sai dai ko wanne sim card ana Bude Channel guda biyu ne kawai dashi, amma Gmail Zaka iya Bude sama da biyu
@@ENGRDANJUMAKYTV-xg1xh nawa yaqi buduwa ya zanyi nabude?
@@حواعبدالله-ك7ي me yake nunama idan kaje budewa?
Yayi oga
Don Allah engr ya zanyi na Nemo Wanda ke bibiyata a Facebook Kuma ya zanyi na cire shi daga bibiyata da yakeyi a Facebook Dina? Na gode engr
Muna godiya
Muna godiya
Slim data maisauki mukeso
Waalaikum wassalam
Akwai data mai sauki
youtu.be5s/Z5Y-iEcRD2Q?si=P2Bwei2ZlBFofr7G
Sakallahu kairan
Too😅
Allah ya kiyaye
Allah ya Saka Maka da alkairi
Muna godiya oga
Sakallahu kairan
Muna godiya oga
Allah ya saka maka da akairi
Don Allah, engr ta yaya ake bude facebook, kayi mana bidiyo yadda ake bude facebook
Muna godiya
No work
Allah ya saka da Alkairi
Sakallahu khairan
Sakallahu khairan
Muna godiya oga
A gaskiya muna godiya sosai
Muna godiya
Don Allah tayaya zan hana kowa ya kirani a wayata, koda tana hannuna ina aiki da ita, amma kuma ni zan iya kiran kowa, kuma taya zan cireta inna gama abin dana keji da ita