Mara’s Space
Mara’s Space
  • 286
  • 1 318 327
Ƙarin bayanin Ministan harkokin waje
Ƙarin bayanin na jawabin Ministan harkokin waje na Niger , kashi na biyu
Переглядів: 1 681

Відео

Tonton namu yayi bayani , amɓa akwai magana
Переглядів 4,4 тис.14 годин тому
Nazari cikin maganar Ministan harkokin waje namu na Niger
Niger - Benin . Alaƙar diplomassiya
Переглядів 6 тис.2 години тому
Jakadan Benin yanemi gafaran yen Niger .
Shugaban Amrika yayanke tallafi
Переглядів 4,3 тис.4 години тому
Shugaban Amrika ya rufe officin USAID wanda yake tallafawa ƙassashe fiye da ɗari(100) a duniya , da diyawansu a Afrika ne .
Egypt/Misra . Ko dami kazo anfika
Переглядів 5 тис.4 години тому
Muɗoki darasi daga ƙassashe dasukaci gaba , dan mugyra ƙassarmu
Niger - gaisuwa ga ONAHA
Переглядів 4,7 тис.7 годин тому
Niger - gaisuwa ga ONAHA
Africa mutashi muyi aiki.
Переглядів 3 тис.12 годин тому
Africa mutashi muyi aiki.
Rayuwa darassi. Allah sa mudace
Переглядів 4,5 тис.14 годин тому
Allah sa mudace
AES tana iya ci gaba ??
Переглядів 6 тис.16 годин тому
Tarihin ƙungiyoyin taron ƙassashe da sukaci gaba .
AES - ECOWAS mei zeibiyo baya ??
Переглядів 2,7 тис.День тому
Ƙassashen Burkina , Mali da Niger sun fita daga ECOWAS , toh mi zeibiyo baya ??
Dokokin ECOWAS ga mutanan AES
Переглядів 7 тис.День тому
bayan tabacin fitan ƙassashes AES daga ECOWAS . Toh ECOWAS/CEDEAO sun hiddo dokokin zaman mutanan AES a ƙassashensu .
Labarin AES 🇧🇫🇲🇱🇳🇪
Переглядів 3,1 тис.День тому
Labarin AES . 🟠Bayanin taron ministocin AES da akayi a Ouagadoguou . 🟠 Babbar taron fita daga ECOWAS a dukan ƙassashen AES gobe talata
Fassaran bayanin General Toumba
Переглядів 9 тис.14 днів тому
Fassaran bayanin General Toumba
Ƙarin bayani
Переглядів 3,8 тис.14 днів тому
Ƙarin bayani
AES sabon PASSPORT yafito
Переглядів 2,7 тис.14 днів тому
AES sabon PASSPORT yafito
Orano/faransa sunkai ƙaran NIGER kotu
Переглядів 9 тис.14 днів тому
Orano/faransa sunkai ƙaran NIGER kotu
Bayanin General Salifou Mody / Ministan tsaron ƙassa
Переглядів 4,8 тис.14 днів тому
Bayanin General Salifou Mody / Ministan tsaron ƙassa
Amrika tayi sabon shugaban ƙassa
Переглядів 3,8 тис.14 днів тому
Amrika tayi sabon shugaban ƙassa
Fassaran jawabin General Assimi Goita
Переглядів 6 тис.14 днів тому
Fassaran jawabin General Assimi Goita
Fransa tazubawa Burkina kuɗi🤯
Переглядів 2,7 тис.14 днів тому
Fransa tazubawa Burkina kuɗi🤯
ECO sabon kuɗin ECOWAS
Переглядів 7 тис.21 день тому
ECO sabon kuɗin ECOWAS
Ibrahim Traore yayi raddi ga Macron 💪🏾👊🏾
Переглядів 5 тис.21 день тому
Ibrahim Traore yayi raddi ga Macron 💪🏾👊🏾
Sensibilisation / wayar da kai
Переглядів 1,6 тис.21 день тому
Sensibilisation / wayar da kai
Niger - takardun zaman baƙo/etranger
Переглядів 8 тис.21 день тому
Niger - takardun zaman baƙo/etranger
Abin mamaki - Amrika tanason kama wani shugaban ƙassa
Переглядів 6 тис.28 днів тому
Abin mamaki - Amrika tanason kama wani shugaban ƙassa
Rissala ga yen AES . Yaƙi yazu yafara
Переглядів 3,5 тис.Місяць тому
Rissala ga yen AES . Yaƙi yazu yafara
Shugaban Faransa ya yawdari yen Africa
Переглядів 8 тис.Місяць тому
Shugaban Faransa ya yawdari yen Africa
Labarin NIGER da Africa ta yamma 06/01/2025
Переглядів 12 тис.Місяць тому
Labarin NIGER da Africa ta yamma 06/01/2025
Zaman General Tiani da bokaye da yen bori
Переглядів 3,2 тис.Місяць тому
Zaman General Tiani da bokaye da yen bori
Rarara assiri ya tonu
Переглядів 11 тис.Місяць тому
Rarara assiri ya tonu

КОМЕНТАРІ

  • @aliballamba4084
    @aliballamba4084 Годину тому

    ku barshi ku cigaba da aiki niger muke so ba suba Allah ya kare niger

  • @EissaTaher
    @EissaTaher 5 годин тому

    Baidamu dasuba❤❤naruwansu❤damu❤basuna❤amsa❤kudi❤ba

  • @IbrahimSouley-g2w
    @IbrahimSouley-g2w 6 годин тому

    Gaskiya Kai na musamman ne Allah ƙara basira

  • @NazirouIssoufouIbrahim
    @NazirouIssoufouIbrahim 6 годин тому

    هو فاشل لا يصلح للوزارة التي هو رئيسها!

  • @zakariaAdamou-c2b
    @zakariaAdamou-c2b 7 годин тому

    Kaga dadi Ibrahim Traoré in ba ka aiki sai afida ka Muyazo Aiki kawai

  • @AdamYau-g7j
    @AdamYau-g7j 7 годин тому

    Labarin théâtre kawai ya zuba mana bashida amfani aacanzashi ma yafi

  • @AdamYau-g7j
    @AdamYau-g7j 7 годин тому

    Kace dai makaryaci ne atakaice 😅

  • @IssaMoustaphaMoustapha
    @IssaMoustaphaMoustapha 8 годин тому

    Gaskiya zan Bayyana Abinda ke Raina Wannan Tsohon Wlh ina Tsuranshi, Shine Kawai Banyarda da shiba Cikin tawagar C.N.S.P Kuma inada hujjojina na kinsa.

  • @MATinakowaZinderNiger227
    @MATinakowaZinderNiger227 8 годин тому

    ❤❤❤❤❤

  • @MattoAdoMamansadissou
    @MattoAdoMamansadissou 8 годин тому

    Mi yayi Zafi Haka tonton 🤔🤔

  • @AbdussamadNaiye
    @AbdussamadNaiye 8 годин тому

    Na am wannan haka yake nima anan Algeria naka banga komaiba dasunan zaper etranje

  • @MisteurBeby-i5m
    @MisteurBeby-i5m 8 годин тому

    Wallhi mn frère kanada gaskiya

  • @MisteurBeby-i5m
    @MisteurBeby-i5m 8 годин тому

    Wallhi ministre wawane allah ya issa

  • @patriotismepatriotismeaes
    @patriotismepatriotismeaes 9 годин тому

    To dan uwa ina so ka gane maganar diplomatic daban maganar propagand na social media daban

  • @sheikhsaliso2785
    @sheikhsaliso2785 9 годин тому

    Wallahi dan uwa kana birkeni wajan fadin gaskiya Allah ya tsarima muna kai Gabon ka.da.baya gaskiya dukin karfe

  • @ILLiaLaouali
    @ILLiaLaouali 9 годин тому

    Ameeeeeen dan darajar Muhammadur rasulullahi saw 🤲

  • @SirajYousuf-m8z
    @SirajYousuf-m8z 9 годин тому

    Ameeen Ya Allah 🇳🇪🇳😢😢😢😢😢😢

  • @MahamedSouleymane-k7e
    @MahamedSouleymane-k7e 9 годин тому

    Allah ya kareka

  • @Abass-i5e
    @Abass-i5e 9 годин тому

    Gaskiya ne wallahi aboubakar

  • @ILLiaLaouali
    @ILLiaLaouali 9 годин тому

    Lallai gaskiya d'ayace☝️ kuma doli a fadeta wannan yayi daidai 👍 tonton Aboubacar 👍👍❤️🇳🇪 merci 👍

  • @MoussaKallamou-ew4js
    @MoussaKallamou-ew4js 9 годин тому

    Kai wayasaka

  • @AbdoulayeSeydou-uc3pp
    @AbdoulayeSeydou-uc3pp 10 годин тому

    Na jinjin maka kafadi gaskiya

  • @EissaTaher
    @EissaTaher 10 годин тому

    Bamu iya français su haussa ku tamacheq ❤❤

  • @SarataMoussa-d5g
    @SarataMoussa-d5g 10 годин тому

    Assalamou aleykou wane yayi biyani nagake

  • @Mamanali-v6o
    @Mamanali-v6o 10 годин тому

    Bonsoir. Wannan gaskiyane danni ayanzu hakanafi yarda dabindazudashi akan ortn

  • @EissaTaher
    @EissaTaher 10 годин тому

    Sata sukesu suyi maganaka gaskiyane ❤❤❤

  • @BachirIbidem
    @BachirIbidem 10 годин тому

    Gayamusu gaskiya Allah ya suji wanna saima munyi zanga zanga anciri shi sabod baya kishin yan niger na qasqshin waji

  • @AdamYau-g7j
    @AdamYau-g7j 10 годин тому

    RTN akwai munaficci atare dasu, basa abinda yadace

  • @LamineMaman-t7u
    @LamineMaman-t7u 11 годин тому

    Kai in har ka na kishin kasar ka bey ma kamata Ka zo ka goyon bayan Bénin a kan Nijar ba. Kuma ma ka deyna Kiran shi tonton domin ba Haka né ba. Tonton kin ka shi né ambassadeur kiné Bénin, kuma ka san abinda ké tsakanin Ka da shi. Mu har kullum muna addua Allah ya karya munafiki

  • @LamineMaman-t7u
    @LamineMaman-t7u 11 годин тому

    Maganar minista gaskiya ya fada. Ambassade n'a Bénin ya na da wata manufa. In har ka n'a kishin kasar ka, toh ka FITA a tchikin abinda bey shafé ka ba kuma ka goyu bayan shugabanin ka n'a Nijar. In kuma ka na daga tchikin munafikan Nijar toh, wa iyazu billahi.

  • @AlzoumaMoussaHachimi
    @AlzoumaMoussaHachimi 11 годин тому

    🎉❤🎉❤

  • @AlialiAliali-x3m
    @AlialiAliali-x3m 11 годин тому

    Gaskiyane magannarka ❤❤❤❤❤❤

  • @LamineMaman-t7u
    @LamineMaman-t7u 11 годин тому

    Kai dey ka na nuna halayen munafiki. Allah ya tsaré Niger da ga Sherine ka da iren iren Ku.

  • @MoustaphaMohamed-l8d
    @MoustaphaMohamed-l8d 11 годин тому

    Wannan gaskiyane

  • @HarounaAboubacar-m4y
    @HarounaAboubacar-m4y 11 годин тому

    ❤❤❤❤❤

  • @AbsolutelyAbdul
    @AbsolutelyAbdul 11 годин тому

    Asalam alekum megida da fatan wani lafiya alla ya biya amma Muna Bukatan Lambarka

  • @SirajYousuf-m8z
    @SirajYousuf-m8z 12 годин тому

    Good

  • @MoussAMoussA-v4g4v
    @MoussAMoussA-v4g4v 12 годин тому

    ❤❤❤❤❤❤❤

  • @MuhammedMuktar-u2j
    @MuhammedMuktar-u2j 12 годин тому

    Allah ya kara maka lafiya

  • @ChapiouLawali-e6x
    @ChapiouLawali-e6x 12 годин тому

    Macha Allah

  • @YakoubouIdi
    @YakoubouIdi 12 годин тому

    Gani nima a tchiki😢❤

    • @YakoubouIdi
      @YakoubouIdi 12 годин тому

      Mamane Sani Hamza Algass

  • @am-yk2eg
    @am-yk2eg 12 годин тому

    Masha Allah

  • @aminuzakariya9811
    @aminuzakariya9811 12 годин тому

    Gaskiya ne

  • @babangayougayou1094
    @babangayougayou1094 12 годин тому

    Don Allah manya ku bari mu gurgusa gaba

  • @kassouissiya6523
    @kassouissiya6523 12 годин тому

    Merci ça c'est vrai ❤🇳🇪

  • @HarounMaman-j5w
    @HarounMaman-j5w 12 годин тому

    Gaskiyane ❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @alinalogatv6601
    @alinalogatv6601 13 годин тому

    Ni abun da na fahimta kamar matanine yakeyi kan saƙo da kataɓa tura masa

    • @marasspace
      @marasspace 12 годин тому

      Bayaso muyi ɓagana idan akwai wani abu , shiyasa yake neman yaɓata sunan yen social media .

  • @issaalmoussa6003
    @issaalmoussa6003 13 годин тому

    هذا جهل منه كيف يقول ان المواقع الاجتماعية ليس فيها سياسة

    • @marasspace
      @marasspace 12 годин тому

      هذا ما قاله امس علي التلفزون الوطني . من الواضح أن لديه عقدة من النقد

  • @maazouismael4308
    @maazouismael4308 13 годин тому

    Macha allahou malamou tabas wanane magana gaskiyane kouma allaha yayi moukou albrka et vivi lavertte et vivi leu niger 🇳🇪 🇳🇪 🇳🇪

  • @realharunzindertv
    @realharunzindertv 13 годин тому

    Masha allh gaskiyane wllh