Darul Muhadditheen Tv
Darul Muhadditheen Tv
  • 300
  • 262 943

Відео

02.
Переглядів 42 місяці тому
02.
01.المعتقد الصحيح. شيخ ابو فوزان كامل محمد
Переглядів 1174 місяці тому
01.المعتقد الصحيح. شيخ ابو فوزان كامل محمد
Nasihohi ga Amarya🥰. Sheikh Abu Fauzan Kamil Muhammad
Переглядів 506 місяців тому
Nasihohi ga Amarya🥰. Sheikh Abu Fauzan Kamil Muhammad
10. الفقه الإسلامي جزء الثاني٠البيوع المحرمة-المسقاة-الوصايا. شيخ ابو فوزان كامل محمد
Переглядів 766 місяців тому
10. الفقه الإسلامي جزء الثاني٠البيوع المحرمة-المسقاة-الوصايا. شيخ ابو فوزان كامل محمد
09.الفقه الإسلامي. جزء الثاني. أنواع البيوع الجائزة-الخيار-الإقالة-البيوع المحرمة. شيخ أبو فوزان
Переглядів 806 місяців тому
09.الفقه الإسلامي. جزء الثاني. أنواع البيوع الجائزة-الخيار-الإقالة-البيوع المحرمة. شيخ أبو فوزان
08.الفقه الإسلامي جزء الثاني. البيوع. شيخ أبو فوزان كامل محمد
Переглядів 816 місяців тому
08.الفقه الإسلامي جزء الثاني. البيوع. شيخ أبو فوزان كامل محمد
03 الفقه الإسلامي. جزء الثاني. الطلاق-الرجعة-الإيلاء. شيخ أبو فوزان كامل محمد
Переглядів 926 місяців тому
Saki/kome/Ilaa'i / Fiqhul Islam - Sheikh Abu Fauzan Kamil Muhammad
Adalci da Bin Diddigi Na Imamul Bukhari. Sheikh Abdulkareem Musa Addayyiby
Переглядів 526 місяців тому
Adalci da Bin Diddigi Na Imamul Bukhari. Sheikh Abdulkareem Musa Addayyiby
02.الفقه الإسلامي. جزء الثاني-النكاح. شيخ أبو فوزان كامل محمد.
Переглядів 1136 місяців тому
Sharadin kulla aure/walicciu/Rukunan Aure/Hukuncin Sadaki/Hakkokin ma'aurata/walima
01. فقه الإسلامي. كتاب النكاح. شيخ أبو فوزان كامل محمد
Переглядів 2086 місяців тому
01. فقه الإسلامي. كتاب النكاح. شيخ أبو فوزان كامل محمد
خلاصة علم النحو. شيخ ابو فوزان كامل محمد
Переглядів 306 місяців тому
خلاصة علم النحو. شيخ ابو فوزان كامل محمد
Aron Littafi: Baiti akan masu aron littafi. الا يامستعيرالكتب دعني.... Sheikh Abu Fauzan kamil Muhd
Переглядів 296 місяців тому
Aron Littafi: Baiti akan masu aron littafi. الا يامستعيرالكتب دعني.... Sheikh Abu Fauzan kamil Muhd
Nasiha Ga Malamai da Ɗaliban Ilimi game da malamin Sunnah da ya samu zamiya. Sheikh Abdulkareem Musa
Переглядів 396 місяців тому
Nasiha Ga Malamai da Ɗaliban Ilimi game da malamin Sunnah da ya samu zamiya. Sheikh Abdulkareem Musa
Fa'ida Game da kalmar Taimama (التيمم في اللغة) Sheikh Abu Fauzan kamil Muhammad
Переглядів 167 місяців тому
Fa'ida Game da kalmar Taimama (التيمم في اللغة) Sheikh Abu Fauzan kamil Muhammad
Taimama: Abin da ke sa ayi taimama. (Sharudan taimama) Sheik Abu Fauzaan Kamil Muhammad
Переглядів 167 місяців тому
Taimama: Abin da ke sa ayi taimama. (Sharudan taimama) Sheik Abu Fauzaan Kamil Muhammad
Tufafin Mace In za tayi Sallah. Sheikh Abu Fauzan Kamil Muhammad. Tsakure daga Daurar littafn Risala
Переглядів 1927 місяців тому
Tufafin Mace In za tayi Sallah. Sheikh Abu Fauzan Kamil Muhammad. Tsakure daga Daurar littafn Risala
Yanzu-Yanzu: Hukuncin Azumin Arfah Ranar Asabar. Dr Bashir Aliyyu Umar Alfurqan.
Переглядів 1977 місяців тому
Yanzu-Yanzu: Hukuncin Azumin Arfah Ranar Asabar. Dr Bashir Aliyyu Umar Alfurqan.
Baituka akan sakayyyar Sharri da Alheri. Tsakure daga daurar littafin Shanfara. shk Abu Fauzan
Переглядів 1447 місяців тому
Baituka akan sakayyyar Sharri da Alheri. Tsakure daga daurar littafin Shanfara. shk Abu Fauzan
Alwala: ƙaranta ruwa lokacin Alwala. Sheikh Abu Fauzan kamil Muhammad
Переглядів 507 місяців тому
Alwala: ƙaranta ruwa lokacin Alwala. Sheikh Abu Fauzan kamil Muhammad
Hada aikin minister da karantarwa. Sheikh Isa Ali Pantami
Переглядів 27 місяців тому
Hada aikin minister da karantarwa. Sheikh Isa Ali Pantami
Na ga Headline amma ban karanta ba...... Sheikh Isa Ali Pantami
Переглядів 67 місяців тому
Na ga Headline amma ban karanta ba...... Sheikh Isa Ali Pantami
Tsakani na da Yan kwangila da wasu Malamai ina minister. Sheikh Isa Ali Pantami
Переглядів 97 місяців тому
Tsakani na da Yan kwangila da wasu Malamai ina minister. Sheikh Isa Ali Pantami
kalubalen da na fuskanta ina Minister... Sheikh Isa Ali Pantami
Переглядів 97 місяців тому
kalubalen da na fuskanta ina Minister... Sheikh Isa Ali Pantami
Sirrin cin Nasara ta ina minister.... Prof Isa Ali Pantami
Переглядів 27 місяців тому
Sirrin cin Nasara ta ina minister.... Prof Isa Ali Pantami
Hira da Prof. Isa Ali Pantami akan aikinsa na Minister. part 1
Переглядів 37 місяців тому
Hira da Prof. Isa Ali Pantami akan aikinsa na Minister. part 1

КОМЕНТАРІ

  • @osmanht1327
    @osmanht1327 4 дні тому

    wlhy duk wanda iya wannan muqabalar ya gani bazai taba ganin gskyr Abdul Jabbar ba. Amma wlhy akwai munanan hadisannan 😢😢 Tabbas akwai wasu guraran da Abdul jabbar ya qara wa Hadisan muni. Amma wasu hadisan kam gsky sai a hankali. Allah dai ya kyauta

  • @BABANMUHAISEENTANGAZA
    @BABANMUHAISEENTANGAZA 7 днів тому

    Amma DAI abduljabbaru kaji kunya WALLAHI, ka Tuba kawai kayi watsi da IRIN WANNAN mummmunar akida

  • @BABANMUHAISEENTANGAZA
    @BABANMUHAISEENTANGAZA 10 днів тому

    Allahu Akbar, ido ba mudu ba Amma yasan ma'auni. Gaskiya ta bayayyana karara malamman sunna sun bayayyana hujja karara, Amma abduljabbaru sai raki yake yi akan abin da ya rubuta. Gaskiya mal alkasim wata baiwar Allah ce,

  • @abdul-muhsinmuhammadkabiru
    @abdul-muhsinmuhammadkabiru 19 днів тому

    Abdul jabbaru fa ya kafurta wallahi Irin wannan cin mutunci HK🤔😭 Innalillahi wa'inna ilahi raaji'un 😭

  • @muhammadgonia.2946
    @muhammadgonia.2946 2 місяці тому

    ❤❤❤ JazakumulLahu Khairan ❤❤❤ Sheikh Qasim

  • @aliyubari
    @aliyubari 2 місяці тому

    Allah yaqara shiryar damu akan sunnar ma'aiki s.a.w

  • @OumarMika
    @OumarMika 2 місяці тому

    Allah 😢😢

  • @abu-habibahal-adamawy1229
    @abu-habibahal-adamawy1229 2 місяці тому

    Shukran JazakumulLaHu Khairan

  • @UsumanUmar-e5m
    @UsumanUmar-e5m 3 місяці тому

    Jazakallahu khaIran

  • @AbubakarSinfas
    @AbubakarSinfas 3 місяці тому

    Jazakallahu khairan Malam

  • @yakubudasin5989
    @yakubudasin5989 4 місяці тому

    بارك الله فى شيخنا العلامة. لا شك انه اية من ايات الله سبحانه و تعالى. لم ترى عينيا مثله قط. اذا رأيته أقول لنفسى انظر الى كتب يمشى برجليه. ان بقاعه بقاء العلم و ذهابه ذهاب العلم. ولا يعرف ذلك الا قليل. فهنيءا لاهل نيجيريا و خاصة كنو وعموما هذا العصر. اللهم احفظه امين

  • @abduljalalharuna3539
    @abduljalalharuna3539 4 місяці тому

    Jazakallahu khayr

  • @jibrinumar4826
    @jibrinumar4826 4 місяці тому

    Madallah

  • @uthmanabubakar4863
    @uthmanabubakar4863 5 місяців тому

    Ma Shaa Allah. Jazakumullahu khairan Wa Zaadakumullahu ilman

  • @muhammadbinumar5083
    @muhammadbinumar5083 6 місяців тому

    Allah ya karawa Malam Kamil lafiya

  • @hassanyahya9359
    @hassanyahya9359 6 місяців тому

    Ma sha Allah, it's been long I saw sheikh, I will like to have the full lectures

  • @ibrahimu09
    @ibrahimu09 6 місяців тому

    جزاك الله خيرا

  • @muhammadamuhammad2381
    @muhammadamuhammad2381 6 місяців тому

    Jazakumullahu khairan kathiran

  • @UmmuAbdallah-d4i
    @UmmuAbdallah-d4i 7 місяців тому

    Allah ya saka da alkhairi Malam Allah ya karemu daga wannan mugun ciwon na hassada ameen ya hayyu ya qayyum

  • @sabiumande1502
    @sabiumande1502 7 місяців тому

    Abduljabbar fa Daƙiƙi ne wallahi, ka rubutu littafi amma ka kasa karewa

  • @MahiShuaibu-ge7uv
    @MahiShuaibu-ge7uv 8 місяців тому

    Halin ka bai canza ba jiya da yau minti biyar tayi kadan to wai kai sai dai abaka lokaci kayi ta surutu barkatai Allah na gode ma da na saurarin wannan muqabalar yanzu har na fara shaawar karatu gurin malaman sunna ya ubagiji allah ka shiryemu hanyar gaskiya

  • @AbdulrahmanHussainimaidammah
    @AbdulrahmanHussainimaidammah 8 місяців тому

  • @muhdbukhari8739
    @muhdbukhari8739 9 місяців тому

    Assalamualaikum don Allah daga ina ake gabatar da karatukka/daurat da Malam yake gabatar wa

  • @sualaanas1405
    @sualaanas1405 9 місяців тому

    ALLAH YAJIKAN SEIHKH JAFAR MAHMUD ADAM KANO ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @Anashassanhamza
    @Anashassanhamza 9 місяців тому

    Gaskiya abduljabbar bashida hujjane ko daya

  • @BoubacaraliAli
    @BoubacaraliAli 9 місяців тому

    gaskiya Abdul jabbar Bai bi hanyar gaskiya a muqabala bah Ya karanta hadissi yafi wannan surutu da gardama

  • @ضياءنذيراحمد
    @ضياءنذيراحمد 10 місяців тому

    Hakan take Hotoro Allah yy jagora

  • @yahayamaharazu8676
    @yahayamaharazu8676 10 місяців тому

    اللهمّ غافير لانا ورهمنا

  • @sualaanas1405
    @sualaanas1405 11 місяців тому

    ALLAH YAJIKAN SEIHKH JAFAR MAHMUD ADAM KANO ❤❤❤

  • @waziriarsenal1443
    @waziriarsenal1443 Рік тому

    Wlh haka ne 😂😂

  • @malammoussacheihouibrahim2583

    Masha'Allah tabarak Allah Allah ya saka da alheri

  • @aminujibril4101
    @aminujibril4101 Рік тому

    Malam gaba gadi ,wato cikakken dan rainin hankali ne kuma dam isaka mara mutunci

  • @soufiane4596
    @soufiane4596 Рік тому

    Allah ya raba mu da hassada

  • @YusufAbdullahiUmar-j6r
    @YusufAbdullahiUmar-j6r Рік тому

    Jazakumullahu khair

  • @islamonly2987
    @islamonly2987 Рік тому

    Assalamu alaikum, mafi yawancin abun da mutum bai sani ba zai fada a ciki, ko shago mutum ya bude bai San kanshi ba zai fadi, Allah ya sakawa malam da alkhairi 🙏🙏

  • @AuwalMuhammadnura
    @AuwalMuhammadnura Рік тому

    Allah ya saka da alkhairi Mallam Ammar Ubangiji ya ƙara muku kwarin gwiwa

  • @AbbaAdamuAbdullahi-w3l
    @AbbaAdamuAbdullahi-w3l Рік тому

    masha Allah Jazakumullah

  • @abbaalhaji1821
    @abbaalhaji1821 Рік тому

    Allah ye jikan malan Jafar

  • @HafisaUsmankatsayal
    @HafisaUsmankatsayal Рік тому

    Allah yasan ya alkairi yakawu iyali Masu Albarka❤

  • @HafisaUsmankatsayal
    @HafisaUsmankatsayal Рік тому

    Assalamun alaikum malan yusuf lawan inason jin wa azinka inaimafatan.alkairi

  • @abbanjidda
    @abbanjidda Рік тому

    Jazakumullahu khairan.

  • @AyshatuAbubakar-cn8oj
    @AyshatuAbubakar-cn8oj Рік тому

    Wani irin iskancine sai kusa kwana casain kuma Abu dabanne

  • @AbbaAdamuAbdullahi-w3l
    @AbbaAdamuAbdullahi-w3l Рік тому

    Muna alfahari dakai

  • @ibrahimu09
    @ibrahimu09 Рік тому

    Ina son wannan littafin

  • @ibrahimu09
    @ibrahimu09 Рік тому

    جزاك الله خيرا

  • @maryamkd8540
    @maryamkd8540 Рік тому

    Masha Allah tabarakallah

  • @bunuabdulkadirgaltimari1462

    Ikon Allah, Mal. Abduljabbar

  • @nurudeenyakubu8233
    @nurudeenyakubu8233 Рік тому

    Masha Allah, Allah ya kara wa malam taimako

  • @drkhalilsojatv5454
    @drkhalilsojatv5454 Рік тому

    Masha'Allahu

  • @yahayagoumbi8340
    @yahayagoumbi8340 Рік тому

    To Wagga dai muqabala darasi ne ga kin cika baki a firqoqin Nigeria,mutun yasan abinda bakinsa zai gayi,kaga anan an tuke Abdul Jabbar kaf,sauren wani da kin kumgiyarsu da suke cika baki akan malaminsu da cewa dut a kumgiya kaza ba irinsa,Allah ya kawo ranar da zasu hadu da Alkasum hotoro,yaro ya gane shayi ruwane