- 29
- 10 232
An-nasiha Tv
Приєднався 25 лип 2023
Wannan channel an bude shine domin tunatar da al'ummar musulmai akan abun da ya danganci addini daga bakunan manyan malamai na musulunci.
Mu tuna da fadin manzon allah da yake cewa:
"Addin ANNASIHA, ma,ana addini NASIHA NE. Sahabbai sukace gawa ya manzon allah, sai yace musu ga Allah , da malaiku, da littattafai da manzon nin sa da kuma al'ummar musulmai. Allah yasa mu dace ya kuma hada damu a ladan baki daya.

Відео
hakkin kulawa da mata na kan miji komai kudin ta
Переглядів 1916 годин тому
hakkin kulawa da mata na kan miji komai kudin ta
abubuwa 7 da idan kana yi Allah zai daga darajarka
Переглядів 90619 годин тому
abubuwa 7 da idan kana yi Allah zai daga darajarka
Ayyukan da suke sa a cigaba da bawa mutum lado ko bayan ya mutu. sadakatujjariya kenan
Переглядів 55День тому
Ayyukan da suke sa a cigaba da bawa mutum lado ko bayan ya mutu. sadakatujjariya kenan
ba yawa sai lada. mu daure mu saurara musamman na karshen
Переглядів 2094 місяці тому
ba yawa sai lada. mu daure mu saurara musamman na karshen
mu donga kiyayewa da kananun kurakurai suna bata mana sallah. allah ya sa mu dace
Переглядів 126 місяців тому
mu donga kiyayewa da kananun kurakurai suna bata mana sallah. allah ya sa mu dace
aya 2 masu mahimmanci a sallar dare
Переглядів 3 тис.11 місяців тому
aya 2 masu mahimmanci a sallar dare
..😅
...😅
Allah yasa da Alkhairi malam Allah yaganar damu bakidaya
Amin
8 mins
allah ya saka da alkairi malam
Amin
Jazakallahu khairan