Ahlul Faidhati Mai Diwani Group
Ahlul Faidhati Mai Diwani Group
  • 892
  • 885 896
ZAMAN GODIYA NA KAMMALA MAULIDIN SHEHU IBRAHIM INYASS (RTA) NA BANA (2025/1446BH)
Alhamdu Lillah
ZAMAN GODIYA NA KAMMALA MAULIDIN SHEHU IBRAHIM INYASS (RTA) NA BANA (2025/1446BH) A UNGUWAR NASARAWA KADUNA
Yadda Shehu Ismaila Umar Almadda (Mai Diwani) ya jagoranci Zaman Godiya ga Allah bisa kammala Maulidin Shehu Ibrahim Inyass (RTA) lafiya ƙalau da ya gudana a Kano bana (2025/1446BH).
An gudanar da zaman ne a Unguwar Nasarawa Kaduna kamar yadda 'Yan'uwa Ahlul Faidhati Mai Diwani Group, reshen unguwar, bisa jagorancin Sayyadi Zahraddin (Nasarawa) suka saba shiryawa duk shekara.
Yau Asabar 1 ga Fabarairu, 2025
Wuri: Ma Nyar Multipurpose Hall, No. 20 Rahama, Makera GRA, Kaduna.
Wal Abdu Lillah
Переглядів: 172

Відео

MAULIDIN SHEHU IBRAHIM INYASS (RTA) NA KANO 2025 1446BH
Переглядів 576День тому
Alhamdu Lillah MAULIDIN SHEHU IBRAHIM INYASS (RTA) NA KANO 2025/1446BH (RANA TA TAKWAS) RANAR BABBAN TARO Yadda aka gudanar da zaman Ranar Babban Taro na Maulidin Shehu Ibrahim Inyass (RTA) Na Kano 2025/1446BH, daga masaukin Ahlul Faidhati Mai Diwani Group bisa jagorancin Shehu Isma'ila Umar Almadda (Mai Diwani). Maulidin na bana ya haɗa abubuwa na tarihi kamar haka: 1. Ya zo daidai lokacin da ...
MAULIDIN SHEHU KANO 2025/1446 - BOOK LAUNCHING ON DAY 7
Переглядів 167День тому
Alhamdu Lillah MAULID OF SHEHU IBRAHIM INYASS (KANO 2025/1446) PROGRAM DAY 7 Book Launch by Umar Faruk Abdullahi Gombe PHOTO NEWS: The Guest speakers, Sayyadi Umar Faruk Abdullahi; Sayyadi Ibrahim Okene and Sayyadi Umar Futi as Assistant speakers at the Book Launch, presented the lecture concerning the Sheikh Ibrahim Inyass Relationship with Nigeria, specifically Kano during the reign of Emir A...
MAULIDIN SHEHU (KANO 2025/1446BH): SALLAR JUMMA'A A MASAUKIN AHLUL FAIDHATI MAI DIWANI GROUP
Переглядів 275День тому
Alhamdu Lillah MAULIDIN SHEHU IBRAHIM INYASS (KANO 2025/1446) RANA TA BAKWAI SALLAR JUMMA'A Yadda aka gudanar da Sallar Jumma'a a Masaukin Ahlul Faidhati Mai Diwani Group, bisa jagorancin Shehu Isma'ila Umar Almadda (Mai Diwani), a jajibirin ranar babban taro na Maulidin Shehu Ibrahim Inyass (RTA) da za a yi a Kano, gobe Asabar 25 ga Rajab 1446BH (25/1/2025). Yau Jumma'a 24 ga Rajab 1446BH (24/...
MAULIDIN SHEHU (KANO 2025/1446): ZIYARA DA KARATUN RIHILATUL HIJAZIYYA A FADAR SARKIN KANO
Переглядів 41714 днів тому
Yadda Shehu Isma'ila Umar Almadda tare da tawagarsa ta Ahlul Faidhati Mai Diwani Group suka yi ziyara tare da karanta RIHILATUL HIJAZIYYA TA BIYU, a fadar mai martaba Sarkin Kano, a wani ɓangare na Maulidin Shehu Ibrahim Inyass (RTA) na Kano 2025/1446BH, wanda ya zo daidai da lokacin cika shekara 80 da zuwan Shehu Ibrahim Inyass Kano na farko a 1945, kuma shekara 90 da haɗuwar Shehun da mai mar...
MAULIDIN SHEHU KANO 2025/1446 - TAFIYA ZUWA MASARAUTAR KANO
Переглядів 36314 днів тому
Ahlul Faidhati Mai Diwani Group bisa Jagorancin Shehu Ismaila Umar Almadda sun amsa gayyatar Masarautar Kano domin yin ziyara ta girmamawa da godiya ga Sarki Alhaji Shehu Abdullahi Bayero wanda shine sanadin zuwan Shehu Ibrahim Inyass (RTA) A Nigeria a Shekarar 1945. Ziyarar tana daga cikin shirye-shiryen Maulidin Shehu Ibrahim Inyass (RTA) wanda za a yi ranar Asabar, 25/1/2025 a cikin birnin K...
MAULIDIN SHEHU KANO 2025/1446: HADIYYAR AMALEN RAKUMI
Переглядів 21914 днів тому
Alhamdu Lillah HADIYYAR AMALEN RAƘUMI NA MAULIDIN SHEHU (KANO 2025/1446BH) Yadda aka gabatar da Hadiyyar Amalen Raƙumi a shirye-shiryen Maulidin Shehu Ibrahim Inyass (RTA), Kano 2025, daga Ahlul Faidhati Mai Diwani Group bisa jagorancin Shehu Isma'ila Umar Almaddah (Mai Diwani). Yau, Alhamis, 23 ga Rajab 1443 (23/01/2025) Wal Abdu Lillah
MAULUD OF SHEIKH IBRAHIM NIASS KANO 2025: MAULUD PRESENTATIONS
Переглядів 27714 днів тому
Students of Ahlul Faidhati Mai Diwani Group Academy made public presentations on the life and history of Sheikh Ibrahim Inyass (RTA). The program was blessed with the presence of the father of the day, many special faces and distinguished guests, ladies and gentlemen of AMG from across Nigeria and beyond. The event was organized and chaired by their teacher Mr. Ahmad Abubakar under the leadersh...
MAULIDIN SHEHU KANO 2025/1446 - RANA TA HUDU
Переглядів 23414 днів тому
Alhamdu Lillahi MAULIDIN SHEHU IBRAHIM INYASS (RTA) KANO 2025/1446BH (RANA TA HUƊU) Zaman Karatun Ƙasidun Maulidin Shehu Ibrahim Inyass (RTA) Na Maraba da Baƙin Maulidi tare da Majalisi bisa Jagorancin Shehu Isma'ila Umar Almadda (Mai Diwani). Allah ya kawo duk baƙin maulidi lafiya. Allah ya ƙara Karamar Shehu (RTA), Amin. Yau Talata, 21/1/2025 (21/7/1446). Wal Abdu Lillah
MAULIDIN SHEHU KANO 2025/1446 - RANA TA UKU
Переглядів 26514 днів тому
Alhamdu Lillahi MAULIDIN SHEHU IBRAHIM INYASS (RTA) KANO 2025/1446BH (RANA TA UKU) Zaman Karatun Ƙasidun Maulidin Shehu Ibrahim Inyass (RTA) da Maraba da Baƙin Maulidi tare da Majalisi bisa Jagorancin Shehu Isma'ila Umar Almadda (Mai Diwani). Allah ya kawo duk baƙin maulidi lafiya. Allah ya ƙara Karamar Shehu (RTA), Amin. Yau Litinin, 20/1/2025 (20/7/1446). Wal Abdu Lillah
MAULIDIN SHEHU KANO 2025/1446 - HADIYYAR BIJIMIN SA NA BIYU
Переглядів 23214 днів тому
Alhamdu Lillahi. MAULIDIN SHEHU IBRAHIM INYASS (RTA) KANO 2025/1446BH Hadiyyar Bajimin sa na Biyu ga Shehu Ibrahim Inyass (RTA), niyaba ga Ahlul Faidhati Mai Diwani Group, gaba daya bisa Jagorancin Shehu Isra'ila Umar Almadda (Mai Diwani). Yau Litinin, 20/1/2025 (20/7/1446)
MAULIDIN SHEHU KANO 2025/1446 - KARATUN GORAN FAILA
Переглядів 19614 днів тому
Zaman karatun Goran Faila wanda Ahlul Faidhati Mai Diwani Group bisas J agorancin Shehu Ismaila UMar Almadda (Mai Diwani) suka gabatar a Garin Kano, cikin shirye-shiryen maulidin Shehu Ibrahim Inyass (RTA) wanda za'a gabatar ranar Asabar, 25/1/2025
MAULIDIN SHEHU IBRAHIM INYASS (RTA) KANO 2025/1446BH Hadiyyar Bajimin sa na Farko ga Shehu Ibrahim
Переглядів 13514 днів тому
Alhamdu Lillahi. MAULIDIN SHEHU IBRAHIM INYASS (RTA) KANO 2025/1446BH Hadiyyar Bajimin sa na Farko ga Shehu Ibrahim Inyass (RTA), niyaba ga Ahlul Faidhati Mai Diwani Group, gaba daya bisa Jagorancin Shehu Isra'ila Umar Almadda (Mai Diwani). Yau Asabar, 18/1/2025 (18/7/1446)
MAULIDIN SHEHU KANO 2025/1446: Ƙasidun Maulidin Shehu
Переглядів 14614 днів тому
Karatun Qasidun Maulidin Shehu wanda Shehu Ismaila Umar Almadda (Mai Diwani) ya gabatar a cikin zaman makon Shehu dake gudana a cikin birnin Kano, Nigeria. Yau Asabar, 18/1/2025 = 18/7/1446
MAULIDIN SHEHU IBRAHIM INYASS A GARIN RIJAU 1446/2025
Переглядів 38721 день тому
Alhamdu Lillahi MAULIDIN GARIN RIJAU 1446/2025 Zaman Maulidin Shehu Ibrahim Inyass (RTA) niyaba ga Annabi (SAW) a Garin RIJAU da ke Jihar Niger KARO NA 1, da Hadara ta gabatarwa wanda 'Yan'uwa Ahlul Faidhati Mai Diwani Group, Reshen RIJAU suka Gabatar bisa jagorancin Sayyidi Malam Bello Rijau (12/7/2025) (12/07/1446BH) Wal Abdu Lillahi
MAULIDIN SHEHU IBRAHIM INYASS A GARIN BUNU 1446/2025
Переглядів 18321 день тому
MAULIDIN SHEHU IBRAHIM INYASS A GARIN BUNU 1446/2025
MAULIDIN SHEHU BAKIN RUWA 1446/2025
Переглядів 38221 день тому
MAULIDIN SHEHU BAKIN RUWA 1446/2025
ZAMAN MAJALASI A GARIN BAKIN RUWA JIHAR KEBBI
Переглядів 24128 днів тому
ZAMAN MAJALASI A GARIN BAKIN RUWA JIHAR KEBBI
MAULIDIN SHEHU IBRAHIM INYASS BAGUDU 1446/2025
Переглядів 40828 днів тому
MAULIDIN SHEHU IBRAHIM INYASS BAGUDU 1446/2025
MARABA DA WATAN RAJAB, 1446/2025Goran Faidha a garin Bagudu Jihar Kebbi Nigeria wanda Shehu
Переглядів 28928 днів тому
MARABA DA WATAN RAJAB, 1446/2025Goran Faidha a garin Bagudu Jihar Kebbi Nigeria wanda Shehu
MARABA DA WATAN RAJAB, 1446/2025
Переглядів 570Місяць тому
MARABA DA WATAN RAJAB, 1446/2025
MARABA DA WATAN RAJAB, 1446/2025
Переглядів 219Місяць тому
MARABA DA WATAN RAJAB, 1446/2025
Zaman Majalasi A Garin Kontagora, Niger State
Переглядів 283Місяць тому
Zaman Majalasi A Garin Kontagora, Niger State
MAULIDIN SHEHU IBRAHIM (RTA) A GARIN MASHA JIHAR NIGER 03/1/2025
Переглядів 322Місяць тому
MAULIDIN SHEHU IBRAHIM (RTA) A GARIN MASHA JIHAR NIGER 03/1/2025
MARABA DA WATAN RAJAB, 1446/2025
Переглядів 583Місяць тому
MARABA DA WATAN RAJAB, 1446/2025
Part (2) MAULIDIN DUGUN-MU'AZU 2024/1446BH
Переглядів 265Місяць тому
Part (2) MAULIDIN DUGUN-MU'AZU 2024/1446BH
Part (1) MAULIDIN DUGUN-MU'AZU 2024/1446BH
Переглядів 172Місяць тому
Part (1) MAULIDIN DUGUN-MU'AZU 2024/1446BH
MAULIDIN RUGAR BARGU 19/12/2024
Переглядів 138Місяць тому
MAULIDIN RUGAR BARGU 19/12/2024
MAULIDIN ANNABI (SAW) NA GARIN GIDAN UMMA(1446/2024)
Переглядів 229Місяць тому
MAULIDIN ANNABI (SAW) NA GARIN GIDAN UMMA(1446/2024)
MAULIDIN ANNABI (SAW) NA GARIN OBAJANA (1446/2024)
Переглядів 363Місяць тому
MAULIDIN ANNABI (SAW) NA GARIN OBAJANA (1446/2024)