- 517
- 1 466 736
Sirrin mallakar zuciya tv
Nigeria
Приєднався 27 лют 2021
Assalamu Alaikum masu kallan mu, da sauraram mu,
Barkanku da zuwa wannan Tasha tamu mai Albarka mai Suna #SIRRIN_MALLAKA_ZUCIYA_TV.
Wannan Tasha tamu mun budeta ne Domin Samun Farinciki Da kuma Cigaban Samari Da 'yan mata, yara da manya Musamman Ga masu Jin yaran #HAUSA.
Muna Fatan Allah ya taimake mu ya kuma bamu sa'a (Ameen).✊✊✊
Zaku iya samun Abubuwa kamar haka acikin tashar nan tamu mai Albarka:
-Shawarwari Akan Soyayya
-Shawarwari Game Da Rayuwa
-Kalaman Soyayya
-Wa'azi
-Nasiha
-Labaran ban tausayi
da makamantansu.
CONTENTS REMOVER
Sirrin Mallakar Zuciya tv Can Misteknly upload your Content without permission, Please no need to panic. Sirrin Mallakar Zuciya tv will gladly Remove your Content just
Contact us: abbakarait@gmail.com
or
Call: 07026596538
Thankfully.

Відео
Idan Ka Iya Magana Mai Dadi, Zaka Tara Masoya.
Переглядів 55619 годин тому
Magana Mai Dadi Zata Tara Maka Masoya.
Ka Daina Yin Abu Guda (1) Bazaku Sake Samun Sabani Ba.!
Переглядів 689День тому
DAGA YAU BAZU KU SAKE SAMUN SABANI BA.
Abu Guda (1) Idan Kayi Zakasawa Mace Tsoron ka A Zuciya.
Переглядів 1,2 тис.14 днів тому
Abu Guda (1) Idan Kayi Zakasawa Mace Tsoron ka A Zuciya.
Zaka Rasa Budurwar ka Har'Abada.!
Переглядів 65314 днів тому
Abu Guda Daya (1) Zai Sa Ka Rasa Wacce Kake So.
Abubuwa Masu Mahimmanci Game Da Sirrin Mallakar Zuciya tv.
Переглядів 44214 днів тому
Wannan Shine link Din 👇👇👇 profile.php?id=61565708307767&mibextid=ZbWKwL
Alamomi Guda (5) Da Zaka Gane Baka Da Budurwa Koda Tana Cewa Tana Sonka..!
Переглядів 1 тис.21 день тому
Alamomi Guda (5) Da Zaka Gane Baka Da Budurwa Koda Tana Cewa Tana Sonka..!
Bata Daukeka A Bakin Komai Ba, Idan Tana Yima Abubuwa Guda (4).
Переглядів 1,6 тис.21 день тому
Wacce Kake So Bata Dauke A Bakin Komai Ba Idan Tana Yima Abubuwa Guda (4)
Idan Kana Jin Tsoron Magana Da Budurwa Daga Yau Ka Daina.
Переглядів 71221 день тому
Idan Kana Jin Tsoron Magana Da Budurwa Daga Yau Ka Daina.
Kyautar Da Zaka Ba Mace, Idan Kanaso Ta Kara Sanka.
Переглядів 1,8 тис.28 днів тому
Kyautar Da ake Bawa Mace, Idan Kanaso Ta Kara Sanka.
Zaku Dade Kuna Fira Da Budurwar Ka.
Переглядів 1,5 тис.Місяць тому
Zaku Dade Kuna Fira Da Budurwar Ka.
Kada Ka Tsaya Kana Rarrahin MACE Idan Tace Ta Gaji Da Kai.
Переглядів 642Місяць тому
Kada Ka Tsaya Kana Rarrahin MACE Idan Tace Ta Gaji Da Kai.
Babu Ruwanka Da Kyawun da Take DaShi.!!
Переглядів 723Місяць тому
Babu Ruwanka Da Kyawun da Take DaShi.!!
Idan Kana Yawan Yabon Mace Zata Wahalar Da Kai.!!
Переглядів 929Місяць тому
Idan Kana Yawan Yabon Mace Zata Wahalar Da Kai.!!
Kuna Cikin Magana Kawai Saita Kashe Wayar.!!
Переглядів 863Місяць тому
Kuna Cikin Magana Kawai Saita Kashe Wayar.!!
Kada Kayi Duk Abinda Mace Tace Kayi.!!
Переглядів 882Місяць тому
Kada Kayi Duk Abinda Mace Tace Kayi.!!
Sai Mace Tana Sonka Ne, Take Yima Wannan Karyar.
Переглядів 3,2 тис.Місяць тому
Sai Mace Tana Sonka Ne, Take Yima Wannan Karyar.
Yadda Ake Shawo Kan Mace Acikin Makaranta (School)
Переглядів 580Місяць тому
Yadda Ake Shawo Kan Mace Acikin Makaranta (School)
Abinda Da Zakayi Idan Wanda Kake So Ya YAUDARE KA.
Переглядів 613Місяць тому
Abinda Da Zakayi Idan Wanda Kake So Ya YAUDARE KA.
Tastuniyar Wani Mutum Da Damisa A Daji.
Переглядів 228Місяць тому
Tastuniyar Wani Mutum Da Damisa A Daji.
Idan Tana Yima Abubuwa Guda (3) Kawai Ku Rabu.
Переглядів 1,5 тис.Місяць тому
Idan Tana Yima Abubuwa Guda (3) Kawai Ku Rabu.
Noor Da Hubby Episode (1) || Labarin Rayuwar Aure ||
Переглядів 374Місяць тому
Noor Da Hubby Episode (1) || Labarin Rayuwar Aure ||
Abubuwa Guda (3) Da Zakayi Idan Kuna Fira Da Mace.
Переглядів 1,1 тис.Місяць тому
Abubuwa Guda (3) Da Zakayi Idan Kuna Fira Da Mace.
Dalili Guda (1) Da Yasa Taki Amincewa Da Kai.
Переглядів 1,1 тис.Місяць тому
Dalili Guda (1) Da Yasa Taki Amincewa Da Kai.
❤
Muna godiya Allah ya qara basira
Nagamsu100 %100
Jazakallahu khairan ❤❤❤❤❤
Inakishi sosai kowa bansan yanda zanyi control dinsaba😂😂😂
Nigga kai na dabanne wllh kanka naja😂😂😂 sannan mamin dinka nabirgeni 😂😂😂😂
❤❤❤❤❤❤❤
I'm proud of you or we are proud of you 🙏🙏🙏🙏❤️
Thank you my friend ❤️❤️❤️❤️
Sallallahu alaihi wasallam ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Allah yasa mudace
Naji kayi misali wasu litata fai na karatu akan haka, kamar wani irin nr
Barka da warahaka dan ouwa gaskiya iya fahimtar rayuwar mutané ta yaw da gobé allah ya baka allah ya kara ilimi da basira ameen
❤❤❤
Good job
Amine yarabbi Masha Allah
Sallallahu alaihi wasallam ❤❤❤
❤
Ka gaya mana Magana mai dadi Wanda zamu fada budurwarmu don Allah ❤
Inshaa Allah Zanyi.
Thank you so much my friend ❤
Wlh hakane Allah yaqara maka basira albarkacin annabi S. A. W
Ameen
Okay thanks this is a great idea.
Glad you like it, share it with your friends!
Haqiqatan Muna Godiya 🙏 Sakallahu Bi Khair 🙏
Ameen
Tayaya sayan waya daga anas magu .tazo niger
Thanks 🙏 ❤
Nice 👍
Munajin dadi
Gaskiyane Dan uwa
Wallahi zaka hada mata faɗa da maza, Ni dai ba ruwa, ina ga kabada wata shawarar zaifi
Bai fadi hakan dai kai ba ya fada ne dan wanda zai iya ya iya.Kai kana tsoran ku rabu kenan
@MustaphaSani-k2b tinda kai baka tsoro to ka jaraba mugani
Don Allah inason ka taimaka min ka bani shawara Amma ka tai makeni da WhatsApp number naka pls🙏🙏
Wannan gaskiyane Allah yakara basira
Gaskiya ne oga Nagode sosae
Ameen yahayyu yakayyum ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Gaskiyane Dan uwa haka take 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
Wllh hakane gaskiyar magana
Mungode
❤❤❤
Masha Allah
Aslm
Ni bantaba soyayya ba wallahi karkace karyane
Mungode
Yakk
Gaskiyane
Mungode sosai
Gaskiyane wannan bayanin naka haka yake Allah yasakama da alkhairi Allah kuma yakaro ilimi mai albarka 🤲
Ameen, thanks 🙏🏼
🎉
Masha Allah muna tare Allah ya kara bassira
Allah yaqara maka lfy
Dan allh yaxan yi na mallake xuciyar saurauina
Ina so kubani shawara danida budurwata dan dan nan muyi fada kowa yayi fushi kuma ba komai ne ke kawo shi ba kamar idan na Kira ta naji tana appel se nayi mgn ta nuna min kamar ban yarda da ita ba danayi fushi itama se tayi ina son kubani shawara bisa kan haka sanan akala yanzu mun kai shekara 7 da ita