Asamad TV
Asamad TV
  • 23
  • 292 192

Відео

MATASHI YA KITSA YANDA AKA YI GARKUWA DA KAKARSA AKA KARBI KUDIN FANSA NAIRA MILIYAN HUDU(4MILLION)
Переглядів 2007 місяців тому
MATASHI YA KITSA YANDA AKA YI GARKUWA DA KAKARSA AKA KARBI KUDIN FANSA NAIRA MILIYAN HUDU(4MILLION)
MALAM NASIRU EL-RUFAI YA MAGANTU KAN BASHIN DA YA CIYO A ZAMANI MULKINSA YA FE'DE BIRI HAR WUTSIYA
Переглядів 7937 місяців тому
MALAM NASIRU EL-RUFAI YA MAGANTU KAN BASHIN DA YA CIYO A ZAMANI MULKINSA YA FE'DE BIRI HAR WUTSIYA
YAN MAJALISAR DOKOKI KUSAN 100 NA SO A MAYAR DA TSARIN SHUGABANCI ZUWA NA FIRAI MINISTA A NAJERIYA
Переглядів 9957 місяців тому
YAN MAJALISAR DOKOKI KUSAN 100 NA SO A MAYAR DA TSARIN SHUGABANCI ZUWA NA FIRAI MINISTA A NAJERIYA
MINISTR MATA-KANANN YARA TA MAKA KAKAKIN MAJALISAR DOKOKIN NIGER A KOTU KAN ZARGIN AURAR DA YARA 100
Переглядів 8537 місяців тому
MINISTR MATA-KANANN YARA TA MAKA KAKAKIN MAJALISAR DOKOKIN NIGER A KOTU KAN ZARGIN AURAR DA YARA 100
'YAN BINDIGA SUN TADA GARI FIYE DA 50 DA GARKUWA DA MUTANE FIYE DA 500 A YANKIN ZURMI JIHAR ZAMFARA
Переглядів 1,2 тис.7 місяців тому
'YAN BINDIGA SUN TADA GARI FIYE DA 50 DA GARKUWA DA MUTANE FIYE DA 500 A YANKIN ZURMI JIHAR ZAMFARA
YAYI GARKUWA DA 'YAR KAWUNSA MAI SHEKARU HUDU A DUNIYA KUMA YA YANKATA DA REZA YA JEFATA A RIJIYA
Переглядів 23 тис.7 місяців тому
YAYI GARKUWA DA 'YAR KAWUNSA MAI SHEKARU HUDU A DUNIYA KUMA YA YANKATA DA REZA YA JEFATA A RIJIYA
SABON BIDIYON BELLO TURJI INDA YAKE KIRA GA 'YAN UWANSA KADA SU KARBI SULHUN DA AKE NEMAN A YANZU
Переглядів 227 тис.7 місяців тому
SABON BIDIYON BELLO TURJI INDA YAKE KIRA GA 'YAN UWANSA KADA SU KARBI SULHUN DA AKE NEMAN A YANZU
MAI AIKI NEPA YA BUGAMA ABOKIN AIKINSA MUCCIYA HAR YA MUTU KUMA YA ZAMBACESA KUDI MILIYAN UKU A KANO
Переглядів 17 тис.7 місяців тому
MAI AIKI NEPA YA BUGAMA ABOKIN AIKINSA MUCCIYA HAR YA MUTU KUMA YA ZAMBACESA KUDI MILIYAN UKU A KANO
MAKARANTAR DA YARA KANANA KE MADIGO DA JUNANSU A KANO AN NEMI JARUMA MANSURA ISA TA JANYE KALAMANTA
Переглядів 878 місяців тому
MAKARANTAR DA YARA KANANA KE MADIGO DA JUNANSU A KANO AN NEMI JARUMA MANSURA ISA TA JANYE KALAMANTA
Yadda Mutane suke yanke jiki suna suma saboda gigicewa da harin 'yan bindiga a garin Ruwan baure Zam
Переглядів 5259 місяців тому
"Mutane sun rinka yanke jiki suna suma saboda gigicewa da dimauta kan halin da suka samu kan su a ciki.''
Hare-haren 'yan bindiga ya sa an hana siyar da Biredi da kayyade siyar da Man Fetir a Fadin Zamfara
Переглядів 3679 місяців тому
Hare-haren 'yan bindiga ya sa an hana siyar da Biredi da kayyade siyar da Man Fetir a Fadin Zamfara
Dokar Gwajin Lafiyar Ma'aurata a Kano karan tsaye ne ga shari'ar musulunci muna tofin ala tsine/Shek
Переглядів 979 місяців тому
Sheikh Sidi Musal Qasiyuni Kabara yayi wannan jawabi ne a wajen bude karatun littafin Asshifa da yake gabatarwa a gidan Kadiriyya Kabara dake Jihar Kano
SHUKAR MASARATA TA KONE SABODA KATSEWAR RIJIYAR DA NAKE BAN RUWA/ CEWAR MAI NOMAR RANI A ZAMFARA
Переглядів 23310 місяців тому
SHUKAR MASARATA TA KONE SABODA KATSEWAR RIJIYAR DA NAKE BAN RUWA/ CEWAR MAI NOMAR RANI A ZAMFARA
DA ZAFINTA: SABUWAR WAKAR BEGEN ANNABI TA SHEKARAR 2024 DAGA HON KABIRU YAHAYA CLASSIC (FULL VIDEO)
Переглядів 6 тис.10 місяців тому
DA ZAFINTA: SABUWAR WAKAR BEGEN ANNABI TA SHEKARAR 2024 DAGA HON KABIRU YAHAYA CLASSIC (FULL VIDEO)
Yadda aka yi gumurzun fada tsakanin Kungiyoyin 'yan bindiga a dajin mun haye Tsafe Jihar Zamfara
Переглядів 10 тис.10 місяців тому
Yadda aka yi gumurzun fada tsakanin Kungiyoyin 'yan bindiga a dajin mun haye Tsafe Jihar Zamfara
RAMLAT MAI IKRARIN AUREN MADIGO TA SHIGA HANNU ZA TA IYA FUSKANTAR DAURIN SHEKARU 14 A GIDAN YARI
Переглядів 37410 місяців тому
RAMLAT MAI IKRARIN AUREN MADIGO TA SHIGA HANNU ZA TA IYA FUSKANTAR DAURIN SHEKARU 14 A GIDAN YARI
YADDA WASU 'YA'YA MASU HALI SUKA YI WATSI DA MAHAIFINSU A NAN YAKE KASHI DA FITSARI A KADUNA
Переглядів 1,2 тис.10 місяців тому
YADDA WASU 'YA'YA MASU HALI SUKA YI WATSI DA MAHAIFINSU A NAN YAKE KASHI DA FITSARI A KADUNA
DAGA CIKIN DALILAN KAI MURJA KOTU AKWAI IKRARIN CEWA DUK WATA KARUWA KO YAR KWALTA ITA CE SHUGABARSU
Переглядів 7510 місяців тому
DAGA CIKIN DALILAN KAI MURJA KOTU AKWAI IKRARIN CEWA DUK WATA KARUWA KO YAR KWALTA ITA CE SHUGABARSU
An ce Anty Party na yi; Wasu kalaman tsohon Dan Majalisa Hon Kabiru Yahaya Classic sun tada hazo
Переглядів 1 тис.11 місяців тому
An ce Anty Party na yi; Wasu kalaman tsohon Dan Majalisa Hon Kabiru Yahaya Classic sun tada hazo
GAWURTACCEN DAN BINDIGA ZAI TADA GARINSU IDAN BA'A 'DAURA MASA AURE DA WANNAN KYAKKYAWAR YARINYA BA
Переглядів 37711 місяців тому
GAWURTACCEN DAN BINDIGA ZAI TADA GARINSU IDAN BA'A 'DAURA MASA AURE DA WANNAN KYAKKYAWAR YARINYA BA
GWANIN IYA ZANE YA KWASHE SHEKARU 11 A KWANCE BAYA DA LAFIYA NAN YAKE BAHAYA DA FITSARI DA CIN ABINC
Переглядів 158Рік тому
GWANIN IYA ZANE YA KWASHE SHEKARU 11 A KWANCE BAYA DA LAFIYA NAN YAKE BAHAYA DA FITSARI DA CIN ABINC
TA HAIFI 'YAN UKU KUMA RUWAN NONON SU YA KARE SABODA BABU ABINCI DA KUNUN GERO TAKE SHAYAR DA SU
Переглядів 266Рік тому
TA HAIFI 'YAN UKU KUMA RUWAN NONON SU YA KARE SABODA BABU ABINCI DA KUNUN GERO TAKE SHAYAR DA SU

КОМЕНТАРІ

  • @MuhammadAhamad-i9h
    @MuhammadAhamad-i9h 9 днів тому

    ❤❤❤❤

  • @UsmanSulaiman-g7k
    @UsmanSulaiman-g7k Місяць тому

    Kunakashe mutanene sabo

  • @HassanAbubakar-g4p
    @HassanAbubakar-g4p 2 місяці тому

    Allah yakara basira ❤❤❤❤❤❤ 9:34

  • @HassanAbubakar-g4p
    @HassanAbubakar-g4p 2 місяці тому

    Allah yakara basira

  • @NasirAbdussalam-np1gz
    @NasirAbdussalam-np1gz 2 місяці тому

    Allah ya tarwatsa kugabadaya

  • @usmanabdullai2407
    @usmanabdullai2407 3 місяці тому

    Wanna tsohon video ne ai

  • @KhadijaAbdullahi-m5t
    @KhadijaAbdullahi-m5t 3 місяці тому

    Ya Allah kahada Bello turji da wutarka ta lazza,saqqara hawuya,dashida magoya bayansa km Allah y isamuna,

  • @ToheebAgbaje-k4b
    @ToheebAgbaje-k4b 3 місяці тому

    Kujishi matsiyaci dashi

  • @GwaniTasiu
    @GwaniTasiu 3 місяці тому

    Kaiba makiyayibane munafikine Kai alha yarona asirinku

  • @SaadatuUsmansagagi
    @SaadatuUsmansagagi 3 місяці тому

    In har zaa ragamuku allah yasa ayi muku ragargazar da qkayiwa asahabul fili bi izzatillahi kuduratihi ya allqh

  • @abubakariliyasugarba6616
    @abubakariliyasugarba6616 3 місяці тому

    Wannan niyyar kamaka ne ba'a yi ba gaskiya

  • @ahmedauyo6546
    @ahmedauyo6546 3 місяці тому

    Allah ya shirya akwai sakayya akan abunda kayi

  • @isahrayyan2353
    @isahrayyan2353 3 місяці тому

    Inshallah kakusa wulakanta duniya da lahira haihuwar asara

  • @IbrahimsaniMuhammad-l5g
    @IbrahimsaniMuhammad-l5g 3 місяці тому

    Allah ya tonamaka asiri

  • @AhmadHassan-y1o
    @AhmadHassan-y1o 4 місяці тому

    Masha Allah

  • @AhmadMuhammad-g3s
    @AhmadMuhammad-g3s 4 місяці тому

    Allah yatsinewa bello turji albarka

  • @surelight5633
    @surelight5633 4 місяці тому

    People say that Bello turji he have death

  • @SimaMuhammad-x7z
    @SimaMuhammad-x7z 4 місяці тому

    Abunda keban haushi wai saisu dinga alaqanta kansi da suna Muhammadu

  • @SimaMuhammad-x7z
    @SimaMuhammad-x7z 4 місяці тому

    Wai awani gari yake

  • @SurayyaAdamu-s6h
    @SurayyaAdamu-s6h 4 місяці тому

    Dan Allah kudaina yadawa daman haka sukeso wlh

  • @AminaAhmad-s5u
    @AminaAhmad-s5u 4 місяці тому

    Gaskiya ya kamata ta fuskanci hukunci don ya zama izna a kan wasu.

  • @AminaAhmad-s5u
    @AminaAhmad-s5u 4 місяці тому

    Allah Ya shirye ki. Ga ki kyakkyawa amma babu kyan hali.

  • @Shamaki36
    @Shamaki36 4 місяці тому

    Shi haryasan Allah 😭😭😭😭😭 cash ubangiji kayi ikonka akansa

  • @Shamaki36
    @Shamaki36 4 місяці тому

    Allah kaine me iko kaine shugaba akan kowa da komaii kayimana maganin ire irensu🙏

  • @KabiruTukura
    @KabiruTukura 4 місяці тому

    Meye anfanin ku?

  • @UMMISAFIYANU
    @UMMISAFIYANU 4 місяці тому

    Allah ya kawo sauki

  • @mukhtarabdullahi4224
    @mukhtarabdullahi4224 5 місяців тому

    Masu goya masu bay kecewa zanga zanga haramce

  • @aliyububa9283
    @aliyububa9283 6 місяців тому

    Wannan bashi bane karya ne kamanni ne turji ya mutu

  • @Jabirmalami-og2uz
    @Jabirmalami-og2uz 6 місяців тому

    Shukran

  • @garbafadlu2699
    @garbafadlu2699 6 місяців тому

    Wahala wiya bello turji yana salati tunda nijar takori faransa da amurka. Nan kusa asirin matakan tsoro na nigeria zai tonu kujira lokaci kadan sunsan komai an raina mana hankali ne wanda yasata akuya ayi tracking dinsa akama shi amma bello turji yan jarida da malami suna zuwa gurinsu kasan wannan raini hankalin yayi yawa . Yazayi sheik gumi yaje gurinsu danjarida yaje gurinsu Amma Ashe dss,police,army, air force,navy,civil defence duk Basu ga inda suke ba wannan film ne kawai

  • @Abba_ijabah
    @Abba_ijabah 7 місяців тому

    Dan shegiya muhammadun uwarka

  • @mddewan9983
    @mddewan9983 7 місяців тому

    ina Alihi waina alaihi rajiun

  • @Jamilusmayeene
    @Jamilusmayeene 7 місяців тому

    wawa jahilin banxa wallahi zakaga kashin ka ka kabr kena kanka da sunanna ka da muhammad domin baidace da kaba

  • @rukayyaabubakar6097
    @rukayyaabubakar6097 7 місяців тому

    Allah ya karyaku y Hanaku damar d kuki takama d ita

  • @مريمعبدالله-س5ك
    @مريمعبدالله-س5ك 7 місяців тому

    Ayam mazaka karedama bazakai gabasba tsinana

  • @مريمعبدالله-س5ك
    @مريمعبدالله-س5ك 7 місяців тому

    Tsinana ya allah ya tsinema albarka Bello

  • @muhamdamadu9572
    @muhamdamadu9572 7 місяців тому

    Banza ɓarawon mata insha Allah qarshen ka bazai yi kyau ba ka ɓata mana sunan qabilar mu

  • @SaudeYakubu
    @SaudeYakubu 7 місяців тому

    Jaki wawa

  • @Fatimamahmud-jq3om
    @Fatimamahmud-jq3om 7 місяців тому

    Bello Turji, she shege ka pasa. Dan uwar ka, yadda Kake kashe mitani haka zakayi mutuwar walakanci, insha Allah.

  • @DgAsd-cq3gs
    @DgAsd-cq3gs 7 місяців тому

    Najeriya kenan wata pasar awa daya yayi yawa ankamosu

  • @SAaduAliyu-zg7mh
    @SAaduAliyu-zg7mh 7 місяців тому

    Insha Allah your most didn't insha Allah matsiyaci marar ilimi jahili dakiki insha Allah Sai kayi mutuwar wulaqanci insha Allah

  • @SaniMAMANEZAROUMEYE
    @SaniMAMANEZAROUMEYE 7 місяців тому

    Inday ha kana shigowa Niger kowanan ka souna karé wa

  • @tambariaichatou9773
    @tambariaichatou9773 7 місяців тому

    L'armée Nigériane c'est pas la peine

  • @shafaatudauda2633
    @shafaatudauda2633 7 місяців тому

    Durun uwar babanka shege wlh zina akayi aka haifeka

  • @Mohamed6s
    @Mohamed6s 7 місяців тому

    Who is this guy again! Soubhaanallah

  • @BabaFavour-b6t
    @BabaFavour-b6t 7 місяців тому

    Allah ya tona maka asiri ako in kake

  • @yusufibrahim5490
    @yusufibrahim5490 7 місяців тому

    Allah Ya tsine maka BelloTurji kuma muna rokon Allah Ya mana maganin ka

  • @FormayPersonal
    @FormayPersonal 7 місяців тому

    ASM TALAU CHINE NAGERIA MATASAH BA AIKINYI KAI KASATA

    • @asamadtv
      @asamadtv 7 місяців тому

      Allah dai ya yauta

  • @SurajoAttiku
    @SurajoAttiku 7 місяців тому

    Matsala Nigeria barawon waya har gida za,a tracker a kamoka amman ga barawo yana video an kasa kamoshi allah ya isah tsakanin mu da jami,an tsaron maciga amana kasa ameen

    • @asamadtv
      @asamadtv 7 місяців тому

      Ameen Allah dai ya kyau ta

  • @yusifchopa947
    @yusifchopa947 7 місяців тому

    Innalillahi Allah yashiga tsakanin nagari da mugu