- 99
- 329 909
Ulul Absaar
Приєднався 3 сер 2020
This channel is dedicated to reuniting people with the teachings of Qur'an and Sunnah through preachings of some prodigious scholars.
We try (Insha'Allah) to make our contents in an easy digestible form.
We try (Insha'Allah) to make our contents in an easy digestible form.
Muhimmancin Istigfari Idan Kana Neman Ko Wacce Irin Bukata wurin Allah || Prof Isa Ali Pantami
Kuyi Subscribe domin samun videos inmu
www.youtube.com/@ululabsaar?sub_confirmation=1”
Malamin Musulunci, Prof Isa Ali Pantami yayi karatu mai cike da wa'azi akan muhimmancin neman ko wace irin buqata da istigfari.
Shi istigfari yana da kyau idan kana yinsa ka rinka tunawa da gazawarka akan sauke hakkin Allah, saboda bazaka iya ba. Kuma ana so kayi sa cikin natsuwa da hararo ma'anar abunda kake furtawa
Muna neman Allah Ya gafarta mana zunubanmu. Allah Ya amshi istigfarinmu. Ameen.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
#bbc #bbcnews #bbc #sarauniyatv #labarina #hausa #arewa #malam #daurawa

Переглядів: 663
Відео
Yadda Zaka Daina Ko Wane Irin Laifi Da Sabon Allah || Prof Mansur Isa Yelwa
Переглядів 2,8 тис.2 години тому
Kuyi Subscribe domin samun videos inmu www.youtube.com/@ululabsaar?sub_confirmation=1” Malam Prof Mansur Isa Yelwa Yayi karatu mai cike da wa'azi akan yadda zaka daina sabon da ka kasa daina wa. Allah muke roko Ya bamu ikon daina saba maSa. . . . . . . . . . . . . #bbc #bbcnews #bbc #sarauniyatv #labarina #hausa #arewa #malam #daurawa
Fa'idoji Bakwai (7) Na Auren Mace Masifaffiyah || Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Переглядів 4692 години тому
Kuyi Subscribe domin samun videos inmu www.youtube.com/@ululabsaar?sub_confirmation=1” Malam Aminu Ibrahim Daurawa Commander na hisbah Kano yayi karatu mai cike da wa'azi da tunatarwa akan wasu fa'idoji da mutum zai samu idan ya aure mace mai masifa. . . . . . . . . . . . . #bbc #bbcnews #bbc #sarauniyatv #labarina #hausa #arewa #malam #daurawa
Lalacewar Tarbiyya a Kasar Hausa || Dr Abubakar Muhammad Sani Birnin Kudu
Переглядів 1934 години тому
Kuyi Subscribe domin samun videos inmu www.youtube.com/@ululabsaar?sub_confirmation=1” Malam Dr Abubakar Muhammad Sani Birnin Kudu yayi karatu mai cike da wa'azi akan matsalar da ke cikin kalle kallen fina-finai na Hausa musamman hausa series da akeyi yanzu. Allah Ya kara tsare mana imanin mu. . . . . . . . . . . . . #bbc #bbcnews #bbc #sarauniyatv #labarina #hausa #arewa #malam #daurawa
Sirrin Karbar Addu'a, Lokaci da Wuri || Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Переглядів 4854 години тому
Kuyi Subscribe domin samun videos inmu www.youtube.com/@ululabsaar?sub_confirmation=1” Malam Aminu Ibrahim Daurawa Kano yayi karatu mai ciki da wa'azi akan sirrin karbar addu'a da kuma lokuta da wuraren da idan kayi addu'a Allah zai karba. . . . . . . . . . . . . #bbc #bbcnews #bbc #sarauniyatv #labarina #hausa #arewa #malam #daurawa
Yadda Zaku Kauce Ma Matsalar Zina, Abu 7 Masu Jawo Ayi Zina da Mata || Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Переглядів 5787 годин тому
Kuyi Subscribe domin samun videos inmu www.youtube.com/@ululabsaar?sub_confirmation=1” Malam Aminu Ibrahim Daurawa Kano yayi karatu mai ciki da wa'azi akan abubuwa bakwai da idan mace tayi yana kawo ayi zina da ita. Allah Madaukakin Sarki Ya kara kare mana Imanin mu. Ameen. . . . . . . . . . . . . #bbc #bbcnews #bbc #sarauniyatv #labarina #hausa #arewa #malam #daurawa
Ka Karanta Addu'ar nan Idan Ka Shiga Bala'i, Zaka Sha Mamaki || Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Переглядів 3,2 тис.9 годин тому
Kuyi Subscribe domin samun videos inmu www.youtube.com/@ululabsaar?sub_confirmation=1” Malam Aminu Ibrahim Daurawa Kano ya bada wata addu'a daga Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wa Sallam wadda ake karantawa idan ka shiga bala'i. . . . . . . . . . . . . #bbc #bbcnews #bbc #sarauniyatv #labarina #hausa #arewa #malam #daurawa
Laifi Goma (10) Masu Hana Addu'ar Mutum a Amsa masa || Sheikh Muhammad Bin Uthman Kano
Переглядів 4599 годин тому
Kuyi Subscribe domin samun videos inmu www.youtube.com/@ululabsaar?sub_confirmation=1” Sheikh Malam Muhammad Bin Uthman Kano Ya bada karatu akan wasu abubuwa 10 wadanda ke hana addu'ar mutum a amsa masa. Allah Ya kare mu baki daya. . . . . . . . . . . . . #bbc #bbcnews #bbc #sarauniyatv #labarina #hausa #arewa #malam #daurawa
Allah Sarki ! Yadda ta kasance Tsakanin wani Malami da Wata Mata || Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Переглядів 77412 годин тому
Kuyi Subscribe domin samun videos inmu www.youtube.com/@ululabsaar?sub_confirmation=1” Malam Aminu Ibrahim Daurawa Kano ya bada labarin wani mutum a cikin karatun sa mai cike da wa'azi a harshen Hausa. Malamin ya shiga damuwa ta dalilin mutuwar matarsa da yake matukar kauna sosai. Ta kai ga Malamin ma ya daina karantar da mutane saboda damuwa. Sai Allah da Hikimar Sa Ya hada sa da wata mata mai...
Masifar Dujal Tafi Kowace Matsala Bala'i, Abunda Musulmi Zai yi || Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Переглядів 1,4 тис.14 годин тому
Kuyi Subscribe domin samun videos inmu www.youtube.com/@ululabsaar?sub_confirmation=1” Malam Aminu Ibrahim Daurawa yayi wa'azi mai cike da karatu da yaren hausa akan wata babbar masifa, watau zuwan dujal. Malam ya bawa mutane shawara duba da irin yadda Annabi Muhammadu Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wa Sallam ya bawa sahabbansa. Shine idan kaji dujal yazo, tau kayi nisa dashi, sannan kuma ka lu...
Yadda Zaka Samu Daraja a Wurin Allah Duniya da Lahira || Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Kano
Переглядів 12 тис.16 годин тому
Kuyi Subscribe domin samun videos inmu www.youtube.com/@ululabsaar?sub_confirmation=1” Malam Aminu Ibrahim Daurawa yayi wa'azi mai cike da karatu da yaren hausa akan abubuwa 7 da idan mutum yayi riko dasu Allah zai daga darajarsa. . . . . . . #bbc #bbcnews #bbc #sarauniyatv #labarina #hausa #arewa
Kada Ka Bari Rana ta wuce Baka Karanta Addu'ar nan ba || Prof Isa Ali Pantami
Переглядів 6 тис.16 годин тому
Kada Ka Bari Rana ta wuce Baka Karanta Addu'ar nan ba || Prof Isa Ali Pantami
Abu Biyar (5) na Kawo Talauci a Kasarmu ta Hausa || Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Переглядів 13 тис.19 годин тому
Abu Biyar (5) na Kawo Talauci a Kasarmu ta Hausa || Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Lokacin da ya kamata ka tashi domin sallar dare da istigfari || Prof Isa Ali Pantami
Переглядів 1,8 тис.19 годин тому
Lokacin da ya kamata ka tashi domin sallar dare da istigfari || Prof Isa Ali Pantami
Yadda Zaku Gyara Rayuwarku da ta Iyalenku || Sheikh Tijjani Ahmad Guruntum
Переглядів 60521 годину тому
Yadda Zaku Gyara Rayuwarku da ta Iyalenku || Sheikh Tijjani Ahmad Guruntum
Malam Yayi Kuka da Hawaye Saboda Tambayar wata baiwar Allah || Sheikh Jafar Mahmud Adam
Переглядів 755День тому
Malam Yayi Kuka da Hawaye Saboda Tambayar wata baiwar Allah || Sheikh Jafar Mahmud Adam
Yadda Aljannu ke shigowa cikin Mutane || Dr Abdallah Usman Gadon Kaya
Переглядів 261День тому
Yadda Aljannu ke shigowa cikin Mutane || Dr Abdallah Usman Gadon Kaya
Shawara Ukku 3 daga Annabi Manzon Allah (SAW) || Sheikh Jafar Mahmud Adam
Переглядів 332День тому
Shawara Ukku 3 daga Annabi Manzon Allah (SAW) || Sheikh Jafar Mahmud Adam
Yadda Wani Miji Ya gano Matarsa na Yaudarar sa || Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Переглядів 1,4 тис.День тому
Yadda Wani Miji Ya gano Matarsa na Yaudarar sa || Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Abunda Zaka Yi Idan Kayi Mafarki || Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Переглядів 6 тис.День тому
Abunda Zaka Yi Idan Kayi Mafarki || Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Abu Ukku (3) Masu Halaka Mutum || Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Переглядів 14 тис.14 днів тому
Abu Ukku (3) Masu Halaka Mutum || Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Sakon mu Zuwa ga Al'ummar Kasar Niger || Sheikh Tijjani Ahmad Guruntum & Dr Mansur Isa Yelwa
Переглядів 3,1 тис.14 днів тому
Sakon mu Zuwa ga Al'ummar Kasar Niger || Sheikh Tijjani Ahmad Guruntum & Dr Mansur Isa Yelwa
Neman Tsari Daga abu 5 || Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Переглядів 1,3 тис.14 днів тому
Neman Tsari Daga abu 5 || Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Don Allah ku daina yi wa mata auren dole || Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Переглядів 1,3 тис.14 днів тому
Don Allah ku daina yi wa mata auren dole || Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Yadda Zaka Samu Albarka A Rayuwar Ka || Dr Abdullah Usman Gadon Kaya
Переглядів 55114 днів тому
Yadda Zaka Samu Albarka A Rayuwar Ka || Dr Abdullah Usman Gadon Kaya
Yadda ake Zance da Budurwa a Musulunci da Kuma Kayan da ya Kamata ta Sanya || Sheikh Albani Zaria
Переглядів 75314 днів тому
Yadda ake Zance da Budurwa a Musulunci da Kuma Kayan da ya Kamata ta Sanya || Sheikh Albani Zaria
Idan Kana Son Shiga Aljanna, Tau Ka Kasance Cikin Wadannan Mutanen || Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Переглядів 8 тис.14 днів тому
Idan Kana Son Shiga Aljanna, Tau Ka Kasance Cikin Wadannan Mutanen || Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Abubuwa (5) Masu Lalata Rayuwa || Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Переглядів 4,2 тис.14 днів тому
Abubuwa (5) Masu Lalata Rayuwa || Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Tambaya: Malam Ya ake Rabon Kwana a Aljanna ? || Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Переглядів 31021 день тому
Tambaya: Malam Ya ake Rabon Kwana a Aljanna ? || Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Abunda Yasa Wani Kirista Ya Musulunta || Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Переглядів 62721 день тому
Abunda Yasa Wani Kirista Ya Musulunta || Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa