- 47
- 5 066
SHAIKH YAKUB YAHYA KATSINA
Nigeria
Приєднався 11 бер 2022
Welcome to an official youtube account for Shaikh Yakub Yahya Katsina
Kada ku manta kuyi subscrive sannan ku danna alamar, karaurawa dan samun sabbin jawabai da karatuttuka idan an saka.
Kada ku manta kuyi subscrive sannan ku danna alamar, karaurawa dan samun sabbin jawabai da karatuttuka idan an saka.
Відео
Ziyarar Katangar Kisra
Переглядів 53314 годин тому
Wannan Shi ne bidiyon ziyarar Kantangar Kisra wadda ta tsage a lokacin Haihuwar Manzon Allah (S). Tare da Shaikh Yakub Yahya Katsina
Jawabin Ranar Mab’ath
Переглядів 16119 годин тому
Wannan shi ne jawabin da Shaikh Yakub Yahya Katsina ya gabatar na tunawa da Ranar Mab’ath wato ranar da aka ayyana Manzon Rahma (S) a matsayin Annabi. An yi wannan jawabin ne a ranar Litinin 27/Rajab/1446 (27/01/2025). @shaikhyakubyahyakatsina
Mauludin Iyayen Annabi (S) a Da’irar Katsina
Переглядів 6414 днів тому
Mauludin Iyayen Annabi (S) a Da’irar Katsina
JAWABIN MAULUDIN IMAM ALI (A.S) 1446/2025 tare da Shaikh Yakub Yahya Katsina
Переглядів 17314 днів тому
JAWABIN MAULUDIN IMAM ALI (A.S) 1446/2025 tare da Shaikh Yakub Yahya Katsina
Watan Sha’aban (1): YADDA INUWAR ITACIYAR ALJANNA KE SAKKOWA A DUNIYA.
Переглядів 54Рік тому
Watan Sha’aban (1): YADDA INUWAR ITACIYAR ALJANNA KE SAKKOWA A DUNIYA.
CANJIN KUDI: Wallahi da gangan ne, da manufa aka yi.
Переглядів 249Рік тому
CANJIN KUDI: Wallahi da gangan ne, da manufa aka yi.
Karatun Juyayin Ashurah tare da Shaikh Yakub Yahya.
Переглядів 522 роки тому
Karatun Juyayin Ashurah tare da Shaikh Yakub Yahya.
Me Shaikh Yakub ya fada kan matsalar tsaro?
Переглядів 392 роки тому
Me Shaikh Yakub ya fada kan matsalar tsaro?
Kun ji ko me El-Zakzaky yace kuwa? @shaikhyakubyahyakatsina
Переглядів 352 роки тому
Kun ji ko me El-Zakzaky yace kuwa? @shaikhyakubyahyakatsina
KALLI YADDA ’YAN SHI’A SUKA CIKA KATSINA @shaikhyakubyahyakatsina
Переглядів 1832 роки тому
KALLI YADDA ’YAN SHI’A SUKA CIKA KATSINA @shaikhyakubyahyakatsina
Me ya faru a Katsina? Shaikh Yakub yayi fira da ’yan jarida. @shaikhyakubyahyakatsina
Переглядів 1142 роки тому
Me ya faru a Katsina? Shaikh Yakub yayi fira da ’yan jarida. @shaikhyakubyahyakatsina
SAYYID ZAKZAKY YAYI MAGANA KAN MUZAHARAR QUDS TA BANA1443
Переглядів 892 роки тому
SAYYID ZAKZAKY YAYI MAGANA KAN MUZAHARAR QUDS TA BANA1443
WAFATIN ABU DALI (A.S): Shaikh Yakub Yahya.
Переглядів 332 роки тому
WAFATIN ABU DALI (A.S): Shaikh Yakub Yahya.
WAFATIN SAYYIDA KHADEEJA: Shaikh Yakub Yahya Katsina.
Переглядів 682 роки тому
WAFATIN SAYYIDA KHADEEJA: Shaikh Yakub Yahya Katsina.
Daga Katsina: KIRISTA YA MUSULUNTA ALBARKACIN IMAM HUSSAIN.
Переглядів 712 роки тому
Daga Katsina: KIRISTA YA MUSULUNTA ALBARKACIN IMAM HUSSAIN.
Shaikh Yakub Yahya Katsina, TAFSEER SURATU MARYAM (A.S).
Переглядів 292 роки тому
Shaikh Yakub Yahya Katsina, TAFSEER SURATU MARYAM (A.S).
(1) Shaikh Zakzaky (H) Ya ci gaba da Tafseerin Alkur'ani mai girma bayan shekara 6 da ta wuce
Переглядів 532 роки тому
(1) Shaikh Zakzaky (H) Ya ci gaba da Tafseerin Alkur'ani mai girma bayan shekara 6 da ta wuce
Allah ya qara lafiya da sabaty yaa sheik. Allah ya qarawa jagora lafiya.
Shehu Kenan lamarinka na Allah ne
اللهم صل علئ محمد وال محمد
Ya ilahee ajeeb
Alhamdulillah 🌹
Allah ya masarahama
Allah ya jaddada Rahman ga Ruhinta 🤲
Allah ya kara lafiya shaikh yakubu yahaya katsina 🌹🌹❤️❤️ Masoyina ❤️
Masha Allh Allh ya biya
Allah ya sakawa Sayyid [H] da alkhairi Allah ya bawa Malam lafiya cikin gaggawa alfarmar Rasoulillahi {SAWA}
Babu hukuma sai ta Allah(T) Allah(T)ka kawo mana ƙarshen Waɗan Nan Azzalumai Allah Sarki Sheek Nura Khalil Sunnar Allah(T) Bata Canzawa Akwai Allah
Allah yaƙara lafiya ya Sheikh
Allah ya kara Lapiya
Masha Allh
Allah ya daukar maka fansar wannan Zalincin maulana
Ilahi Ajeeb Ya Rabb