- 10
- 41 335
AIRDROPS HAUSA
Nigeria
Приєднався 2 гру 2020
Tasha Airdrop Hausa an kirkiro ta ne dan bayar da ilimi akan yadda ake neman Airdrops, da kuma kawo sababbin Airdrop masu ingancin gaske. Tashar zata mayar da hankali sosai wajen kawo muku Airdrop akai akai.
Airdrops hanya ce wadda akasarin blockchain suke amfani da ita wajen rarraba Token dinsu ga mutane, yawanci suna yi ne dan gina community din su da kuma ƙara wayar da kan jama'a dan su san wannan sabon project din.
To tashar za ta ƙunshi videos na sababbin Airdrops, yadda ake shigar ayi Airdrop din, da kuma yin nazari akan Airdrops ɗin da suka gabata. Hakanan za'a dinga kawo abubuwan da suka shafi duniyar cryptocurrency da fasahar blockchain.
Ko kai ƙwararre ne ko kuma sabon dan crypto ne, wannan tashar zata taimaka maka gurin samun update akan Airdrops da ma duniyar crypto gabaki daya.
Airdrops hanya ce wadda akasarin blockchain suke amfani da ita wajen rarraba Token dinsu ga mutane, yawanci suna yi ne dan gina community din su da kuma ƙara wayar da kan jama'a dan su san wannan sabon project din.
To tashar za ta ƙunshi videos na sababbin Airdrops, yadda ake shigar ayi Airdrop din, da kuma yin nazari akan Airdrops ɗin da suka gabata. Hakanan za'a dinga kawo abubuwan da suka shafi duniyar cryptocurrency da fasahar blockchain.
Ko kai ƙwararre ne ko kuma sabon dan crypto ne, wannan tashar zata taimaka maka gurin samun update akan Airdrops da ma duniyar crypto gabaki daya.
Yadda Zakuyi Mango Testnet a Saukake
Mango Blockchain Testnet
➠ Chrome extention Link: chromewebstore.google.com/detail/mango-wallet/jiiigigdinhhgjflhljdkcelcjfmplnd?pli=1
➠ Mango link: task.testnet.mangonetwork.io/?invite=b27eyZ
➠ Telegram Channel Link: t.me/AirdropsHausaChannel
➠ Refferal Code: b27eyZ
➠ Chrome extention Link: chromewebstore.google.com/detail/mango-wallet/jiiigigdinhhgjflhljdkcelcjfmplnd?pli=1
➠ Mango link: task.testnet.mangonetwork.io/?invite=b27eyZ
➠ Telegram Channel Link: t.me/AirdropsHausaChannel
➠ Refferal Code: b27eyZ
Переглядів: 12 534
Відео
CIKAKKEN BAYANI AKAN JARA WALLET DA TAP TO EARN NA CIKI🔥:
Переглядів 236Місяць тому
Domin yin bude Jara wallet: app.getjara.xyz/join?refCode=629KSL71 Domin samun karin bayani akan Jara wallet: t.me/Sunusicryptotv/2652 A dage a tara Jara points! Allah ya bamu 🤲
Yadda Za Kuyi SatoshiVM Testnet Airdrop
Переглядів 4,1 тис.10 місяців тому
𝐋𝐢𝐧𝐤𝐬 𝐝𝐢𝐧 𝐝𝐚 𝐤𝐚𝐤𝐞 𝐛𝐮𝐤𝐚𝐭𝐚: ➠ Link din briging: 👉 bridge.satoshivm.io ➠ Link din sepolia na samun ETH:👉sepoliafaucet.com ➠ Link din mu na telegram: 👉 t.me/AirdropsHausa ➠ Link din video nan: 👉 ua-cam.com/video/eFOYDYi2QbI/v-deo.html ➠ Link din youtube channel din nan 👉 UA-cam.com/@AirdropsHausa ➠ Link din Twitter 👉 mehusadiq ➠ Link din Facebook 👉 m. mehusadiq Mun gode 🙏
BAYANI AKAN YADDA ZAKA SAMI KUDI DA AIRDROPS DA CASSAVA NETWORK
Переглядів 3,5 тис.Рік тому
LINK: app.cassava.network/?referral_code=82FA412E7AFEC#/invite CASSAVA NETWORK 🔥🔥🔥 "Work To Earn" Airdrops Tsarin cassava Network ana kiransa "Work To Earn", hade da “Airdrops” , tsari ne da zaka dinga yin task a cikin app din ana biyanka da coin din su wanda zasu yi listing kwanan nan. Sannan kuma project na crypto masu kyau zasu dunga saka task din su kana yi suna baka Airdrops din su ba kama...
YADDA ZAKUYI ZKSYNC AIRDROP A SAUKAKE
Переглядів 13 тис.Рік тому
YADDA ZAKAYI ZKSYNC TESTNET • Kana bukatar Faucet na GorEth, kaje goerlifaucet.com kayi claiming 0.1 • goerli.portal.zksync.io/bridge ~Kayi Connecting din Metamask ~ Ka je faucet kayi claimming ~ Sai ka dawo kayi Bridging • syncswap.xyz/ ~ Kayi Connecting din Metamask ~ Sai kayi Bridging • app.mute.io/ ~ Kayi Connecting din Metamask ~ Sai kayi Bridging • kreatorland.com/ ~ Kayi Connecting din M...
YADDA ZAKA BUDE WALLET NA YIN AIRDROPS A COMPUTER
Переглядів 2 тис.Рік тому
LINKS: ♻️TELEGRAM GROUP: t.me/AirdropsHausa ♻️TWITTER: mehusadiq ♻️CHANNEL: UA-cam.com/@AirdropsHausa ♻️ VIDEO LINK: ua-cam.com/video/1Z5rP2CdeaI/v-deo.html YADDA ZAKA BUDE WALLET NA YIN AIRDROPS A COMPUTER
YADDA ZAKA DUBA KO AN BAKA ARBITRUM AIRDROP
Переглядів 2,5 тис.Рік тому
LINKS: ♻️ ARBITRUM LINK: arbitrum.foundation ♻️TELEGRAM GROUP: t.me/AirdropsHausa ♻️TWITTER: mehusadiq ♻️CHANNEL: UA-cam.com/@AirdropsHausa ♻️ VIDEO LINK: ua-cam.com/video/w-Wz6JPax3s/v-deo.html YADDA ZAKA DUBA KO AN BAKA ARBITRUM AIRDROP
BAYANI AKAN BRISE SPIN GAME NA BITGET
Переглядів 836Рік тому
LINKS: ♻️ GAME LINK: www.bitget.com/en/dynamicActivities?uuid=8d912e41050a554fa19bce5b8c88a390 ♻️BITGET LINK: partner.bitget.com/bg/LHBN1L ♻️TELEGRAM GROUP: t.me/AirdropsHausa ♻️TWITTER: mehusadiq ♻️CHANNEL: UA-cam.com/@AirdropsHausa ♻️ VIDEO LINK: ua-cam.com/video/iCkYhh_0AtE/v-deo.html BAYANI AKAN BRISE SPIN GAME NA BITGATE A SAUKAKE
BAYANI AKAN AIRDROPS A SAUKAKE
Переглядів 3,1 тис.Рік тому
LINKS: TELEGRAM GROUP: t.me/AirdropsHausa TWITTER: mehusadiq CHANNEL: UA-cam.com/@AirdropsHausa VIDEO LINK: ua-cam.com/video/qzCaZ1eIIBQ/v-deo.html BAYANI AKAN AIRDROPS A SAUKAKE = MENENE AIRDROPS= =MEYE DALILIN YIN AIRDROPS= =RABE-RABEN NA AIRDROPS
Please gamasu multiple accounts.. muna iya tara Mango coin din wuri daya..?
Good
Oga dafatan kana lfy ETH na nawa ne zai isa mutum Sannan kuma allah yasa kana sayarwa ngd
Kyauta ne kaje telegram group din mu
Wurin bridge ɗin nan na kasa connect da metamask awaya wani ya taimaka min
Nima haka
pls inason BSC da ETH testnet: 0xa97AB6785eFD3a8bB91b20451b7934812B376c1b
Jazakallahu Khair. Oga tambaya wajen requesting faucet ne bangane bayanin ba. Naji kace ba address mango zakasa ba address din wallet din dakake da bnb shizakasa. Abinda yai confusing dina shine idan nasa address wallet dina me bnb taya zanyi amfani dashi tunda ba d wallet din nake testnet din ba? Kokuma simple zan iya turowa metamask din danake testnet din d ita bnb?
Masha Allah, Allah yasaka da Alkhairi Ameen, amma wannan sound din yayi yawa akan video din
Za a gyara next insha Allah
0xf96d60c211E0FEDbbc3A34ccAB10688e5d16e7D4 Don Allah a sa min ETH da BSC na testnet. Nagode
0xf96d60c211E0FEDbbc3A34ccAB10688e5d16e7D4 Don Allah a sa min ETH da BSC na testnet. Nagode
Mashaa Allah... Allah ubangiji ya saka maka da alkhairi, ya kara basira da daukaka.. mugode kwarai
Usdt guda nawa zae ishemu bridging
Pls sir, i need mango tesnet address
Slm, muna godiya sosai oga. Dan Allah a koya mana yadda zamuyi connecting EVM wallet (metamask) extension, inayin task din normal, nazo bridging metamask yaki connecting dukda nayi downloading metamask extension din.
Ka chanza browser zuwa mises
Allah y Saka d alkairi 🙏
Thank you 👍 Oga Sannu da aiki🎖️🎖️
Masha ALLAH muna gdy matuka
Allah ya saka da mafificin alkhairy
You're the 2nd person wanda idan nayi magana channels dinsu yake response nawa🎉
13:58
Oga Allah saka da alkairi Amma oga nawa yaki yayi bonding saboda nariga danayi kafin na kalli wannan vedio Oga nazo nan wajen gabadaya yaki ya wuce
🎉🎉🎉🎉
Abun da nake nufi in kayi importing phrase din akan beindex din ai Akwai Indai xakayi adding din mango testnet Wallet din to baya yiwuwa
Ka kalli video na yi bayani
Nayi komai har task ny amma nakasa import wallet a beingdex pls yaxanyi
Dan Allah wajen beingdex wani key ake sawa pls
As slm alai kum Mllm Ina tambaya shin kullum ne za saa gas fi na BNB.. da Kuma ETH ko in kasak ka sau Daya sheke nan
Jazakallahu khair❤
Dan Allah wane code ake sawa awajan captcha ??
Oga wallahi wallet Din mango bata budewa haka kawai take nunawa innashiga baya shiga
Assalamualaikum don Allah nayi register na JARA WALLET Ina yin mining din ,amma ban ajiye seed phrase din ba,kuma na shiga cikin app din nawa na JARA WALLET din da nake yin mining din amma banga inda zan dauki seed phrase din ba. A taimaka min 🙏
Sai da phrase ka nemo a setting
Toh yanzu ya zanyi kenan?
Ai shikenan ma na gansu yanzunnan na gode
pleae ka dena saka sound a videon ka, yana hana mu saurara da kyau
Ba matsala za a rage
Bridging din da Normal USDT Akeyi?
Eh
Allah ya saka da Alkhairee
Allah ya saka da Alkhairi
Jazakallahu Khairan Amma bamuga telegram group Link dinba
t.me/AirdropsHausaChannel
Jazakallahu khairan
Bindexapp baya creating wallet after importing?
Ai baka bukatar creating
Jazakallahu khairan
Bayan na kalli wannan bidiyon yau dai na yi rejistar Mango testnet. Thank you Gwagwarwa. ❤
🙏🙏
Masha'Allah. Allah ya saka da alheri.
Ameen ameen
Assalamu Alaikum warahmatuLLAH Oga gaskiya muna godiya matuka, ALLAH madaukakin sarki Yasaka da alkhairi. Nikuma complain dina shina a wajen bridging Wallet dina (both metamask, okx etc) bata connecting kuma nayi updating mises din nawa. Nagode
Kayi da kiwi
Madallah. na rasa yanda zanyi download din BeingDex App a computer na pls a taimaka
Sai ka fara dora android engine na blue stack tukkunna
Ya ake Dora engine na blue stark pls
@@AirdropsHausa Na dora Bluestack engine, amma na rasa BeingDex App a ciki, dan Allah a kara mana bayani..
This is Great we Really need more of this in hausa language🙏🔥
Oga Munaso mukoyi treding
Thanks
Masha Allah.. Muna biye daku insha Allah
Muna gdy 🙏 sir
Allah ya saka. Insha Allah zamu bibiya sosai
Thanks 🙏🙏🙏🙏
You’re welcome 😊
Màsha Allah munaso amana video akan web 3
Angama
Masha allah, allah yabada iko