YAMUSAWA TV GWADA
YAMUSAWA TV GWADA
  • 421
  • 358 417

Відео

fassarar mafarkinnajasa , daga littattafan magabata
Переглядів 72 години тому
#fassarar mafarki
fassarar mafarkin kashin dabbobi daga littattafan magabata
Переглядів 6514 днів тому
#fassarar mafarki
fassarar mafarkin Mota daga littattafan magabata
Переглядів 13614 днів тому
Fassarar mafarki
mauludin manzon Allah sallallahu alaihim wasalm daga jahar kogi state , gada biyu
Переглядів 2914 днів тому
mauludin manzon Allah sallallahu alaihim wasalm daga jahar kogi state , gada biyu
sakamakon wanda yace la, ilaha illallahu , mhd rasuĺillah
Переглядів 17Місяць тому
sakamakon wanda yace la, ilaha illallahu , mhd rasuĺillah
fassarar mafarkin ƙoshi , daga littattafan magabata
Переглядів 25Місяць тому
#fassarar mafarki
fassarar mafarkin yunwa , daga littattafan magabata
Переглядів 37Місяць тому
#fassarar mafarki
fassarar mafarkin Keke, daga littattafan magabata
Переглядів 92Місяць тому
fassarar mafarkin Keke, daga littattafan magabata
fassarar mafarkin gaggawa, ko sauri, daga littattafan magabata
Переглядів 26Місяць тому
#fassarar mafarki
fassarar mafarkin arha , ko sauƙi, daga littattafan magabata
Переглядів 22Місяць тому
#fassarar mafarki
fassarar mafarkin gudana , daga littattafan magabata
Переглядів 11Місяць тому
#fassarar mafarki
fassarar mafarkin talauci , daga littattafan magabata
Переглядів 65Місяць тому
#fassarar mafarki
fassarar mafarkin tuba , daga littattafan magabata
Переглядів 26Місяць тому
#fassarar mafarki
fassarar mafarkin zama ,daga littattafan magabata
Переглядів 49Місяць тому
fassarar mafarkin zama ,daga littattafan magabata
fassarar mafarkin alkawari, daga littattafan magabata
Переглядів 26Місяць тому
fassarar mafarkin alkawari, daga littattafan magabata
fassarar mafarkin gadi, daga littattafan magabata
Переглядів 22Місяць тому
fassarar mafarkin gadi, daga littattafan magabata
fassarar mafarkin
Переглядів 29Місяць тому
fassarar mafarkin
fassarar mafarki
Переглядів 26Місяць тому
fassarar mafarki
fassarar mafarkin tafiya, daga littattafan magabata
Переглядів 160Місяць тому
fassarar mafarkin tafiya, daga littattafan magabata
fassarar mafarkin ɗaukaka , daga littattafan magabata
Переглядів 79Місяць тому
fassarar mafarkin ɗaukaka , daga littattafan magabata
fassarar mafarkin bege zuwa waniguri , daga littattafan magabata
Переглядів 18Місяць тому
fassarar mafarkin bege zuwa waniguri , daga littattafan magabata
fassarar mafarkin yawdara , daga littattafan magabata
Переглядів 19Місяць тому
fassarar mafarkin yawdara , daga littattafan magabata
fassarar mafarkin neman wani , Abu, daga littattafan magabata
Переглядів 123Місяць тому
fassarar mafarkin neman wani , Abu, daga littattafan magabata
fassarar mafarkin cheto, daga littattafan magabata
Переглядів 27Місяць тому
fassarar mafarkin cheto, daga littattafan magabata
fassarar mafarkin rigima , daga littattafan magabata
Переглядів 60Місяць тому
fassarar mafarkin rigima , daga littattafan magabata
fassarar mafarkin girmankay , daga littattafan magabata
Переглядів 48Місяць тому
fassarar mafarkin girmankay , daga littattafan magabata
fassarar mafarkin yin afuwa , da ƙasƙantar da ,Kay, daga littattafan magabata
Переглядів 30Місяць тому
fassarar mafarkin yin afuwa , da ƙasƙantar da ,Kay, daga littattafan magabata
fassarar mafarkin umurni da kyakuawan Abu, dahani da abunki
Переглядів 30Місяць тому
fassarar mafarkin umurni da kyakuawan Abu, dahani da abunki
ɓoyiwan kanzakari yawajabta abubuwa guda 7
Переглядів 12Місяць тому
ɓoyiwan kanzakari yawajabta abubuwa guda 7

КОМЕНТАРІ

  • @simba6392
    @simba6392 17 годин тому

    Dan Allah idan bazawara tai mafarkin taje biki ita da mamanta anbasu abunci da naman kaza suka ci har nai gudurin wata kazar guda a leda dan Allah affaramin

  • @SalisuAgali
    @SalisuAgali 3 дні тому

    Wallahi Mallam dukkan abinda kafaɗa gaskiya ne

  • @asiyaumar8972
    @asiyaumar8972 6 днів тому

    Assalamu alaikum Mal barka d safiya Mal idan mutun yayi mafarkin anmai tusafa?

  • @GarbajamiluMohammed
    @GarbajamiluMohammed 11 днів тому

    Malam ni nayi mafarkin ambiyani bashi danake bi mene ne fassara pls

  • @MaimunatumousaMousa
    @MaimunatumousaMousa 11 днів тому

    Malam idan kayi mafarki mara lfy dakasanshi baida lfy agaske ya warke daga rashin lfy fa

  • @ZaynabMuhammad-t4x
    @ZaynabMuhammad-t4x 13 днів тому

    Aslm don ALLAH amin bayanin ina yawan mafarkin nazama bazaura kuma inada aure

  • @MohammedAlhajikonduga
    @MohammedAlhajikonduga 16 днів тому

    Malam menene fassarar mafarkin nyawun baki ko tofar da nyawu

  • @halimamamane2275
    @halimamamane2275 23 дні тому

    Allah ya datar da mu amine ya allah

  • @mohdsuraj5030
    @mohdsuraj5030 26 днів тому

    Nayi mafarki yarinyar da abokina yace yanaso ta nuna bata sonshi nikuma daga baya nayi mafarkin tace ni take so

  • @hassanshuaibu5324
    @hassanshuaibu5324 Місяць тому

    Aslm mlm ina son lambar wayar ka

  • @halimamamane2275
    @halimamamane2275 Місяць тому

    Allah ya datar da mu ya karemu amine ya allah

  • @muhammadusman3167
    @muhammadusman3167 Місяць тому

    Fassarar mafarkin kashi

  • @hassanshuaibu5324
    @hassanshuaibu5324 Місяць тому

    MLM nayi mafarkin an gaiyyace ni ɗaurin aure a dangi,naje ina musu murna,wata kanwata da muke cosins, tazo mun rungume juna kuma tanada aure harda goyon ɗanta a bayanta

  • @SummayyaYau
    @SummayyaYau Місяць тому

    Malam idan kudan Zuma ya cijeka har sau uku kuma har yayi jini akafa kuma guri daya me Nene fassaranasa

  • @halimamamane2275
    @halimamamane2275 Місяць тому

    Allah yasa mu dace

  • @abdarachidyousuf4493
    @abdarachidyousuf4493 Місяць тому

    assalamu alaikum malan ina ma fatan alkairi dan allah mafarkin allou

  • @khadijamurtala9977
    @khadijamurtala9977 Місяць тому

    TAMBAYA! TAMBAYA!! TAMBAYA!!! Assalamualaikum malam nayi mafarkin mahaifiyata tana ta yiwa mata kisto, kuma a zahiri batayiwa kowa kosto don allah meye manufar hakan

  • @cheikhbaye2037
    @cheikhbaye2037 Місяць тому

    Don Allah malam idan mutun yaga jariri da hakora me yake nufi

  • @abdulhamidabbakyariabbakya8015
    @abdulhamidabbakyariabbakya8015 Місяць тому

    Malan nayi mafarkin kifi tarwada irin wanda akayi bandarsu kamar daurin leda biyar

  • @imranaismail1982
    @imranaismail1982 Місяць тому

    Aslm malam Ni wutar ninasa ta agefe kararan jama a ne Amma abun danaka mawutar shine kawai yakone bai taba kowaba har wani agefe yanacewa kar akona masu kara Amma bai taba kowaba.

  • @khaulatahmad1112
    @khaulatahmad1112 Місяць тому

    Malam ni matar aure ce mai yaya ba shaawa ba wai na kwana da tunanin sadua ko wani abuba . Na mafarkin wani yaro dana sanshi matashi na yin abu kamar ba lfy yara sun tsokaneshi yace sai ya rama. Ana riqe shi. Naga azzakarinshi ya leko ta kasan gajeren wandonsa tsabar girma. Amin bayani dan Allah

    • @yamusawatvgwada
      @yamusawatvgwada Місяць тому

      Wa alaikisalam warahamatullah wannan mafarkin yana nuni akan yaran zai samu arziki da alkairi

  • @AishaMuhammad-d4o
    @AishaMuhammad-d4o 2 місяці тому

    Malam idan mutum yayi nafarkon karnuka biyu baqaqe sun bi wani mutum da gudu me ake nufi?

    • @yamusawatvgwada
      @yamusawatvgwada Місяць тому

      Wannan mafarkin yana nuni akan wasu mutane masu munanan dabi a , idan macece to tana da samarin banza

  • @ZahraAbbasAbdullahi-gv6pi
    @ZahraAbbasAbdullahi-gv6pi 2 місяці тому

    ???

  • @MasallathiManmansani
    @MasallathiManmansani 2 місяці тому

    Allah yasaka da alkairi

  • @UmuMuhannad
    @UmuMuhannad 2 місяці тому

    ❤❤ 2:17 2:18

  • @khalipha_salihi3998
    @khalipha_salihi3998 2 місяці тому

    Toh Allah y kwauta

  • @housseininouhou9881
    @housseininouhou9881 3 місяці тому

    Salam alaikum malan nayi mafarki nida iyalina muna sama bene kasa larabawa sai naga baban bene na mudubi mai keow sai da nadaga kayna sama ina kalon chi

    • @housseininouhou9881
      @housseininouhou9881 3 місяці тому

      Dan Allah malan a fasaramin nagode sosai

    • @yamusawatvgwada
      @yamusawatvgwada 2 місяці тому

      Wa alaikasalam wannan mafarkin yana nuni akan samun wata daukaka matsa kai ciya

  • @malamgoumarabdalla3985
    @malamgoumarabdalla3985 3 місяці тому

    ❤❤❤❤😂

  • @issahnyaba-wq9lv
    @issahnyaba-wq9lv 3 місяці тому

    Alhamdulillah

  • @mohammedharira8150
    @mohammedharira8150 3 місяці тому

    Aslm malam , Ina wuni, DanAllah a taimaka mani da fasara a comment, nayi mafarkin mijina wei yanada aure kafin ya aureni. Amma bai gaya maniba , kuma duk family shi ba Wanda ya gaya mani, har mamansa tana gaya mani na tafi gidan na gaishe da matan Amma a masayin wei yar uwarsu nei ,har so uku, sai bayan shekara biyu na tafi gidan na hadu dashi a masayin meigidan kuma bai karyata ba.) Nagode malam

  • @AbasukalaTV
    @AbasukalaTV 3 місяці тому

    Salam alaikum Wanda Yai mafarki ya kashe kada miye fassaran shi

  • @MdDewan-h1r
    @MdDewan-h1r 3 місяці тому

    ❤❤12345❤❤

  • @bamalleetv2222
    @bamalleetv2222 3 місяці тому

    Salam,malam idan kayi mafarkin wani marar lafiyar da ka sani baida lafiya Kuma fa harda amai yanayi. Kuma a zahirin daman baida lafiya.

  • @OumouMoussa-c1z
    @OumouMoussa-c1z 3 місяці тому

    Idan kayi mafarkin lana aube d’à dakashi Aba Yan guida

  • @ummuabdullaah7823
    @ummuabdullaah7823 4 місяці тому

    Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakaatuh Allah ya ƙarawa Malam sani da albarka Matar aure tayi mafarkin wani babban Malami yana yanka kunkuru akan hanya

  • @AmaduAmadu-s8p
    @AmaduAmadu-s8p 4 місяці тому

    Asl alk malam mafalkin chihou tijani na nigeria malami da koma jiya dadadare nayi makalkin wani malami na niger

  • @SadiyaAbubakar-s9n
    @SadiyaAbubakar-s9n 4 місяці тому

    Malam don Allah ina bukatar number ka

  • @Ibrahim-x9m2m
    @Ibrahim-x9m2m 4 місяці тому

    Allah chizo 😂

  • @MalamNuru-bj9em
    @MalamNuru-bj9em 4 місяці тому

    Alhamdulillah

  • @housseininouhou9881
    @housseininouhou9881 4 місяці тому

    Nagode malan dan Allah a fasaramin nagode

  • @housseininouhou9881
    @housseininouhou9881 4 місяці тому

    Kuma nayi mafarki amin rubutu izawaka a allo ina sha

  • @housseininouhou9881
    @housseininouhou9881 4 місяці тому

    Kuma nayi mafarki inaci nama kaza mai dadi wlh

  • @housseininouhou9881
    @housseininouhou9881 4 місяці тому

    Salam malan Allah kara dawkaka nayi mafarki dangote da abokisa sunzo wirina

  • @LubabatuUmarUmar-d9v
    @LubabatuUmarUmar-d9v 4 місяці тому

    To don Allah malam idan wanine ya ma Wani mafarkinfa?

  • @housseininouhou9881
    @housseininouhou9881 5 місяців тому

    Slm malam nayi mafarki kada a rouwa yakusa kamani ama cikin ikon Allah na kubuta bai tabaniba dan Allah a fasaramin

    • @yamusawatvgwada
      @yamusawatvgwada 4 місяці тому

      Wa alaikasalam waraha matullah wannan mafarkin Yana nuni akan Wani babban mutun da yake nufin ka da sharri

  • @danmalamatv
    @danmalamatv 5 місяців тому

    Number ka

  • @danmalamatv
    @danmalamatv 5 місяців тому

    Number ka.dan allah

  • @danmalamatv
    @danmalamatv 5 місяців тому

    Number ka Dan allah

  • @ibrahimahmoudou310
    @ibrahimahmoudou310 5 місяців тому

    Salam alaikum malan.tambaya mafarkin gatarin karfe ya karye